Sir Aminu Malam Sardaunan Gwarzo

Sir Aminu Malam Sardaunan Gwarzo Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Sir Aminu Malam Sardaunan Gwarzo, Tutor/Teacher, Gwarzo, Gwarzo.

02/05/2023

Get your tickets now.

Alhamdulillahi Amadadina da masoya magoya baya muna mika sakon barka da Sallah zuwaga dukkan masoya Annabi dafatan, dafa...
16/06/2018

Alhamdulillahi Amadadina da masoya magoya baya muna mika sakon barka da Sallah zuwaga dukkan masoya Annabi dafatan, dafatan kowa kowa yayi Sallah cikin koshin lafiya. Muna addu'ar Allah yisa munyi amsassa, naku Aminu Malam Gwarzo.

Amadadin dan takarar gwamnan jihar kano Eng. Mahmoud Madakin Gini muna mika sakon ta'aziyyarmu ga 'ya 'ya da 'yan uwan w...
22/06/2017

Amadadin dan takarar gwamnan jihar kano Eng. Mahmoud Madakin Gini muna mika sakon ta'aziyyarmu ga 'ya 'ya da 'yan uwan wa'inda ALLAH yayiwa rasuwa adaren jiya akayi jana'izarsu ayau alhamis. Iyalin marigayi Malam Ibrahim (Dan babarbare) k/arewa gwarzo. Da iyalai da 'yan uwan Malam ubale yayan maikudi mai kanti buremawar Fulani gwarzo duka muna addu'ar ALLAH yajikansu yasa Aljannah tazama makoma agaresu idan tamu tazo ya ALLAH kasa mucika dakyau da Imani.

28/02/2017

ALLAH yisadamu da dukkan alkhairi yikuma kiyayemu dukkan sharri.

Muna yiwa jama'armu maza da mata manya da yara iyayenmu abokanmu yayyenmu da kannemu barka da asuba dafatan kowa yatashi...
28/02/2017

Muna yiwa jama'armu maza da mata manya da yara iyayenmu abokanmu yayyenmu da kannemu barka da asuba dafatan kowa yatashi lafiya. Muna addu'ar ALLAH yisadamu da dukkan alkhairansa yikuma kiyauemu dukkan sharri.

17/11/2016

Muna Yiwa Jama'armu Fatan Alkhairi

03/08/2016

Barkanmu da asuba dafatan muntashi lfy ALLAH yikara mana imani dason Annabin Tsira

24/04/2016

MUNA YIWA JAMA'ARMU FATAN ALKHIAI ALLLAH YI SADAMU DA ALKHAIRANSA

23/04/2016

ALLAH YIBAMU LAFIYA DA ZAMAN LAFIYA DA KARUWAR ARZUKI MAI ALBARKA

23/04/2016

Address

Gwarzo
Gwarzo

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Sir Aminu Malam Sardaunan Gwarzo posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share

Category