14/04/2026
π’ An Fara Registration na NECO!
Makarantar Maikano Gwarzo Memorial Academy Baura Na Sanar da Fara Ζaukar Rajistar Jarabawar NECO June/July 2026.
π Ku Hanzarta Yin Rajistar yanzu Domin Samun Ingantaccen Shiri da kulawa ta Musamman.
π Adireshi: Bayan Gidana Hakimin Gwarzo, kusa da Gwarzo Prison Service
π Domin karin bayani:
07065706043 / 08039789400
π Ko ku ziyarci Makarantar kai tsaye