Nana asma'u bintu abdullahi bin fodio orphan school gwandu

Nana asma'u bintu abdullahi bin fodio orphan school gwandu Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Nana asma'u bintu abdullahi bin fodio orphan school gwandu, School, DAKKARAWA, Gwandu.

06/01/2023

Allah Katsaremu Daka Shiga Wutar Jahannama Alfarmar Shugaba Jagaba Annabi Muhammd ﷺ
🤍🥰🥳🤳

09/07/2021

always I like my works

25/06/2021

Inamai son koyon computer acikin sauki to ya hanzarto a wannam kamfanin domin zamun ingantaccen ilimin zamani

 .... 🤓🤓🤓🤓🤓Alhndllh A yaune Alhamis 14-1-2021 Wata matace tayi tayi saka ga wadannam matayun wannam makaranta itade wann...
15/01/2021

.... 🤓🤓🤓🤓🤓

Alhndllh A yaune Alhamis 14-1-2021 Wata matace tayi tayi saka ga wadannam matayun wannam makaranta itade wannam mata taraba wadannam kayayyakin ne duk kyauta ga wadannam marayun.

ta rabawa wadannam maratunne ky kamar haka
(1) Litaffan rubutu.
(2) Biron rubutu.
(3) Jikkar sanya littaffai.
(4) Randar shan ruwa.
(5) kofunan shan ruwa.
(6) Butocin Alwala.
(7) Tsin-tsiyar shara
(8) Faka ta kwasar shara.
(9) Kwalin Alli.

Alhndllh ya allah kamar yadda ta farantama wadannam marun rai ya allah ka saka mata da gidan aljannah🙏🙏.
.Ya allah ka Biyamaga Buqatocinta na Alkhairi. 🙏🙏
.ya allah ga duk wanda yake da niyar taimakama wadannam marayum allah ka bashi jarafin taimaka musu koda da ruwan shane😭😭🙏🙏🙏

Rahoto.
Sanee baler gwn.
14-1-2021.
09099378865

ALLAH KA KARA DAGA DARAJAR MARAYE
22/11/2020

ALLAH KA KARA DAGA DARAJAR MARAYE

22/07/2020

Allah ya kara daukaka wannam makaranta

KAI TSAYE DAGANAM MAKARANTAR. ......
17/07/2020

KAI TSAYE DAGANAM MAKARANTAR.

......

KAI TSAYE DAGA NAM MAKARANTAR MARAYU. ......
11/07/2020

KAI TSAYE DAGA NAM MAKARANTAR MARAYU.

......

Address

DAKKARAWA
Gwandu

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Nana asma'u bintu abdullahi bin fodio orphan school gwandu posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The School

Send a message to Nana asma'u bintu abdullahi bin fodio orphan school gwandu:

Shortcuts

Share

Category