Madrasatul irshadul adfali ilassunnah.

Madrasatul irshadul adfali ilassunnah. Sunnah Sunnah is the way of life

03/01/2026

Alhamdulillah!
Godiya ta Musamman ga Mahalarta.

09/05/2025

In sha Allahu yau za'a ɗaura auren Tsohon ɗalibin wannan makaranta . @⁨Prince⁩ Abdurrahman (Prince MATAWALLE) da amaryar sa saliha ,a masallacin Juma'a na Muslim Foundation dake Gusau bayan kare sallah Haka ma ɗaliban mu guda biyu. 1. Zulaikhatu Ishaƙa dan agaji. 2. A'isha Abdullahi Shahada daga aji biyar, za'a ɗaura auren su a yau,a masallacin Juma'a na Sheikh Abubakar Gumi,bayan an dawo juma'a. Duka Allah ya sanya alkhairi

Madadin zuri'ar gidan marigayi Malam Dalhatu Ahmad,mu'assis na wannan makaranta mai albarka,suna gayyatar al'ummar musul...
04/11/2024

Madadin zuri'ar gidan marigayi Malam Dalhatu Ahmad,mu'assis na wannan makaranta mai albarka,suna gayyatar al'ummar musulmi zuwa wajen ɗaurin auren ɗiyar malam,wato Nusaiba Dalhatu,wanda za'a yi kamar haka;

RANA- wannan Jama'ar
WURI- Masallacin juma'a na Rabi'ah
LOKACI - bayan ƙare sallar juma'a
Allah ya bada ikon halarta Amin.

03/11/2024

Allah ya daukaka darajar Irshadul Aɗfali ilas-sunnah.

12/07/2023

Babban hafsan tsaron ƙasar nan, CDS, Manjo Janar Christopher Musa, ya shiga taron sirri da gwamnan jihar Zamfara, Dauda Lawal a hedkwatar tsaro ta ƙasa Abuja.

12/07/2023

Allah ka bamu zaman lafiya a jaharmu ta zamfara.

21/02/2023

Ina tsofaffin ɗaliban irshadul adfali ilas Sunnah?
A matsayin ku na ɗaliban makarantar irshadu,me zaku iya yi don tallafawa makarantar ku?
1.muna bukatar carpet,kusan duka makarantar ajujuwa ukku kawai suke da wurin zama mai kyawo,ga yawan ɗalibai,ba shimfiɗu.
2.muna bukatar kujeru da tebura.
3.muna buƙatar na'urar mp ko Bluetooth,don in ganta karatun ɗaliban mu na ƙur'ani.
4.muna bukatar tallafin cement,don gyaran makarantar da toilet toilet.
5.muna bukatar tallafin kudi,don samar wa wasu daga cikin manyan malaman mu abun hawa,waɗanda sunyi nisa da makarantar,saboda haka basu zuwa kullum.Don haka in ko wane tsohon ɗalibi zai taimaka,to zamu samu isa ga mataki mai kyawo,ba tare da dogara ga kowa ba,kuma ba tare da anyi bara ga kowa ba.

Kaɗan kenan daga cikin matsalolin makarantar mu,me zaka/ki iya yi,ko akwai hanyar da za'a sanya wani ya taimaka,ko zaka bamu taka/ki gudummawa ne? Inda hali koda mijin ,mata,ɗiya,uwa,uba,yan uwa a sanya su cikin wanga aikin alkhairin.
Irshadu ba wurin samun kuɗi bane,har yanzu ɗari biyu muke amsa kuɗin wata,kuma ba muda ɗan siyasar da munka dogara gare shi,don haka a taimaka ku tsoffin ɗalibai a maida biki.
Don bada taka gudummawar,ga lambar account;
,0777032705- Access bank, muslihu Dalhatu.
Don ƙarin bayani, tuntubi
Muslihu Dalhatu 08062233818.
Munir Muhammad Maidabo
0803 629 9971.
Aminu Murtala
0706 286 6806.
Irshadu tamu ce,ci gaban ta shine namu.

30/12/2022
Ammar BelloKenan yake nasa karatu
28/12/2022

Ammar Bello
Kenan yake nasa karatu

Uzairu BelloKenan yake nasa karatu a wannan mataki
28/12/2022

Uzairu Bello
Kenan yake nasa karatu a wannan mataki

Address

One Way Sabon Gari
Gusau
GUSAU

Telephone

+2348062233818

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Madrasatul irshadul adfali ilassunnah. posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The School

Send a message to Madrasatul irshadul adfali ilassunnah.:

Shortcuts

Share

Category