22/07/2021
*GOVERNMENT DAY SECONDARY SCHOOL OLD BOYS ASSOCIATION, 2015 TO 2020 CHAPTER*
*Millennium Housing,bye-pass road,Gusau.*
*Gayyata! Gayyata!! Gayyata!!!*
*Amadadin wannan kungiya ta tsofaffin daliban wannan makaranta, suna farin cikin gayyatar 'ya'yanta tun daga na shekarar 2015 har zuwa na 2020, zuwa wajen taron ta na shekara-shekara wanda ta saba gudanarwa.*
*Taron zai gudana ne kamar haka :*
*Wuri:*
*Harabar makarantar dake Millennium Housing Estate, Bye-pass Gusau, Zamfara State.*
*Rana: Assabar 14 Dhul-hijjah 1442*
*Saturday 24 July 2021*
*Time 11:00 am*
*Sanarwa*
Secretary Jamilu Ibrahim kakaki *08067058167*
*P.R.O*
Usman Ahmad *08160510348*
✍️Edited by✍️
Aliyu Usman
(A.Ghana)
*AZO LAFIYA*
Send a message to learn more