09/06/2026
Allah ya gafarta masa
Allah ya yafe masa
Allah ya jikan sa
Ameen
Sheikh Imam Dr. Muhammadu Tukur Sani Jangebe
(Modibbon Mafara, Walin Jangebe, Modibbon Shinkafi, Malumman Gusau)
{أللهم أجعلنا منهم}
09/06/2026
Allah ya gafarta masa
Allah ya yafe masa
Allah ya jikan sa
Ameen
TAFSIR SURAH "SAD" DAGA BAKIN MALAN SHEIKH MUHAMMADU TUKUR SANI JANGEBE.
21 DHUL- HIJJAH,1447AH.
7 JUNE, 2026
Ya Allah ka wadata mu da aminci da zaman lafiya, a cikin jihar Zamfara da Jihohin Arewa da kullihin Najeriya gabadaya.
Addu'ah
Ya Allah Ka Wadata Mu da zaman lafiya, a cikin Jihar Zamfara, da Jihohin Arewa, da kullihin Najeriya gabadaya.
03/06/2026
In sha Allahu Rana Lahadi mai zuwa Sheikh Dr. Imam Muhammadu Tukur Sani Jangebe zai dawo da cigaban Tafsir na (Raddul Adh-han ila Ma'anil Qur'an) na marigayi Sheik Abubakar Mahmud Gummi. Tare da karatun littafi ( KITABUL KABA'IR ) Rana Juma'at.