Bara'u bn malik school

Bara'u bn malik school Wannan group neh na makaranta mai suna Community Science Academy Bara'u bin Malik unguwar yarima Opp. Shari'ah court, Gusau Zamfara state

ABU SHURAIHEART GLOBAL SERVICESWe offer the following Moniepoint services:✅ H9 Pro POS Terminal✅ Android Smart POS Termi...
07/08/2026

ABU SHURAIHEART GLOBAL SERVICES

We offer the following Moniepoint services:

✅ H9 Pro POS Terminal
✅ Android Smart POS Terminal
✅ Moniepoint Business Loans (for eligible POS agents)
✅ Moniepoint Savings Plan
✅ POS Registration & Activation
✅ Account Support and Other Moniepoint Services

For inquiries or to get started, contact us today:

📞 Phone: 08109994025
💬 WhatsApp: 08109994025
📧 Email: [email protected]

Abu Shuraiheart Global Services – Your trusted partner for reliable financial and business solutions.

Facts
29/07/2026

Facts

IDDAR MACE — (Ihdad)Daga Ina aka samo iddaaa ( ihdaad)?Ihdaad ibada ce da Allah subhanahu wata'ala Ya wajabta wa matar d...
29/07/2026

IDDAR MACE — (Ihdad)

Daga Ina aka samo iddaaa ( ihdaad)?

Ihdaad ibada ce da Allah subhanahu wata'ala Ya wajabta wa matar da mijinta ya rasu.

Saboda haka, ba al'ada ba ce, kuma ba a yinsa da ra'ayi ko yadda al'adar mutane take, sai dai yadda Allah da ManzonSa (sallallahu aleyhi wasallam ) s**a shar'anta.

Allah subhanahu wata'ala yace:

وَالَّذِينَ يُتَوَفَّوْنَ مِنكُمْ وَيَذَرُونَ أَزْوَاجًا يَتَرَبَّصْنَ بِأَنفُسِهِنَّ أَرْبَعَةَ أَشْهُرٍ وَعَشْرًا
Ma'ana: Waɗanda suke mutuwa daga cikinku sannan,su bar matansu, to matansu su yi zaman jira na watanni huɗu da kwana goma. ( cikin Suratul Baqarah: 234)

To Me ake Nufi da Ihdaad?

Ihdaad shi ne mace ta zauna a gidan da take lokacin da mijinta ya rasu, tare da nisantar duk wani abin ado har sai iddarta ta ƙare.

Akwai wasu abubuwan da mace mai ihdaad za ta guje musu, bisa dalilin hadisin Ummu Atiyyah رضي الله عنها, ta ce:

لَا نُحِدُّ عَلَى مَيِّتٍ فَوْقَ ثَلَاثٍ، إِلَّا عَلَى زَوْجٍ أَرْبَعَةَ أَشْهُرٍ وَعَشْرًا، وَلَا نَكْتَحِلُ، وَلَا نَتَطَيَّبُ، وَلَا نَلْبَسُ ثَوْبًا مَصْبُوغًا...
— Sahih al-Bukhari da Sahih Muslim

Saboda haka, ba ta halatta mace mai Idda ta aikata waɗannan Abubuwan.

— Shafa turare.
— Yin kwalli (kohl) domin ado.
— Yin lalle domin ado.
— Sanya Abubuwan ado kamar zinariya da azurfa.
— Sanya tufafin kwalliya masu jan hankali.
— Karɓar ko amsa neman aure kai tsaye kafin iddarta ta ƙare.

Ko Kuma fita Gida Ba tare da ƙaƙƙarfan Dalili ba - misalin fita sallar idi.

To Ya akeyin iddar??

IDAN MIJIN TA NE YA MUTU:

Idan ba ta da ciki: Watanni huɗu da kwana goma, kamar yadda Allah Ya ambata a Suratul Baqarah aya ta 234.

Idan tana da ciki: Iddarta yana ƙarewa da zarar ta haihu.

Allah subhanahu wata'ala yace:
وَأُولَاتُ الْأَحْمَالِ أَجَلُهُنَّ أَن يَضَعْنَ حَمْلَهُنَّ
"Mata masu ciki kuwa, ƙarshen iddarsu shi ne su haihu."
(Suratut Talāq: 4)

IDAN KUMA MAMACIN BA MIJIN TA BANE:

Ba ya halatta mace ta yi iddah fiye da kwana uku, kamar yadda Annabi Sallallahu alaihi wasallam yace:

لَا يَحِلُّ لِامْ

28/07/2026
Jama'a mu kasance masu karanta Alqur'ani
27/07/2026

Jama'a mu kasance masu karanta Alqur'ani

May god bless our parents
25/07/2026

May god bless our parents

25/07/2026

MUN JA LAYI TSAKANIN MU DA SHUGABAN KASAR BURKINA FASO

Babban Malamin Musulunci Sheikh Professor Muhammad Sani Umar Rijiyar Lemo ya mayar da zazzafan raddi wa Shugaban Kasar Burkina Faso Ibrahim Traore bayan ya shelanta yaki da addinin Musulunci

Duk alakar dake tsakanin mu da mutum zamu iya juya masa baya mu rabu da shi rabuwa na har abada idan ya kuskura ya taba addinin Allah

munyi nadamar posting na yabo da muka dinga yiwa Shugaban Burkina Faso Ibrahim Traore tun daga ranar da ya kwaci mulki, kuma munyi nadama da muka ce a masa addu'a, bamuyi tsammanin zai zo ya yaki Musulunci ba

Allah Ka karya shi

Address

Gusau

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Bara'u bn malik school posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The School

Send a message to Bara'u bn malik school:

Shortcuts

Share

Category