Aqeedatus Sahiha Media

Aqeedatus Sahiha Media Educating and Enlightening the Community.

Tuna Baya: Walimar Yaye Ɗalibai a shekarar 2019 🙏
01/12/2024

Tuna Baya: Walimar Yaye Ɗalibai a shekarar 2019 🙏

06/11/2024

Shout out to my newest followers! Excited to have you onboard! Mubarak Shehu, Abdulhamid Yusuf

Assalamu Alaikum warahmtullah Amadadin shuwagabbanin  wanan Makaranta hadi da Dallibanta suna Farin cikin Gayyatar Yan u...
07/12/2022

Assalamu Alaikum warahmtullah
Amadadin shuwagabbanin wanan Makaranta hadi da Dallibanta suna Farin cikin Gayyatar Yan uwa da Abokan Arziki zuwa wajen Taya Murnan Saukar Karatun Alqur'ani Mai Girma na Dalibai Saba'in da wasu da s**a Hardace wani Yanki Na Alqur'ani.
Ranar: Lahadi 11/12/22
Lokaci: 10:00am

Allah ya bada ikon zuwa Amin.

01/04/2022

ALHAMDULILLAH, ALLAH YA DATAR DAMU ALKHAERAN DAKE CIKIN WANAN WATA DA ZAI FARA GOBE! NA RAMADAN AMIN YA HAYYU YA QAYUM🙏🏻

26/03/2022

Allah Ka Nuna Mana Zuwan Watan Ramadan Muna Masu Lafiya Da Yalwa Jiki🙏🏻

18/03/2021

Inalillahi wainna ilaihi Raji'un:
Allah ya yiwa Daya daga Cikin mahaifin malaman wanan makaranta Rasuwa! Mal Hamisu mahaifi Ga Malam Sufiyanu Hamisu (Na manzo), Za'ayi Jana'izarsa bayan Magarib, 7:30PM. Allah ya yafe Masa! Amin.

Address

Sadiqu-Sadiq Road Gusau
Gusau
890001

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Aqeedatus Sahiha Media posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share

Category