Gdss damba gusau class of 2018

Gdss damba gusau class of 2018

Share

Student

17/01/2025

(ABDULLAHI RILWANU)
KENAN MUTUM NA FARKO ACIKINMU WANDA YAFARA AURAN DAYA DAGA CIKIN ABOKAN KARATUNMU WATO (ASIYA) WACCE YANZU HAKA HAR ALLAH YA ALBARKACESU DA KARUWAR DA NAMIJI CIKIN IYAWAR ALLAH YAU GASHI ABOKINMU KUMA YASAMU AIKIN DAN SANDA DON HAKA MUKE TAYASA MURNA CONGRATULATIONS ๐Ÿคฉโค๏ธ๐Ÿ”ฅ๐Ÿคฉ

Photos from Gdss damba gusau class of 2018's post 05/01/2025

Alhamdllh salisu yahayya yazama ango Allah yabasu zaman lpy yabasu zuri'ah dayyaba muma Allah Yanuna muna namu ๐Ÿคฉโค๏ธ
HHafeez M NaseerAAbdulkareem AbubakarHHalima Ma'aruf

07/07/2024

Daga karshe dai wan Nan yaro Allah yakarbi rayuwarsa Muna ta'aziya zuwaga mahaifinsa Wato aliyu Umar Allah yajikansa da rahama๐Ÿ’”๐Ÿ˜ญ

20/04/2024

Assalamualaikum Amadadin Yan Uwa Da Abokan Arziki Na Wan Nan Gida Ina Farin Cikin Sanar Daku Daya Daga Cikin Abokan Karatun mu Wato Aliyu Umar Yasamu Karuwa Yaro Namiji Ranar Monday Muna Yimasa Murnar Wan Nan Karuwa Tare Addu'ahr Allah Yabawa Mahaifiyar Yaron Lafiya Shikuma Allah Yahore Masa Abun Hidima๐Ÿ™

25/01/2024
15/03/2023

Aslm Amadadin Yan Uwa Da Abokan Arziki Na Class of 2018 Sanin Kan Mune Duk Sallah Mukan Hada Gagarumin Buki Wanda Takensa Shine Sada Zumunci To Alhamdullillah Wan Nan Sallar Ma Munaso Mukara Yin irin Wannan Buki Sanin Kowane Hidima Saida Kudi Don Hakane Excos Sukayi Zama Na Musamman Akan Wan Nan Lamari Anyenke Hukuncin Kowa Zai Bada Naira Dubu Biyu 2k Kachal Insha Allah Anfara karba Daga Wan nan Lokaci Har Zuwa Azumi Wanda Ake Bawa kudin Shine Musharraf Surajo Sidi Da Wadanda Kuma Zasusa Ta Account Toga Account Number Kamar Haka
Account Name Musharraf Surajo Sidi
Account Number 0442109180
Bank GT bank
Dan Allah Wanda Yaji Yasanar Da Wanda Bejiba.

Sign By Sharhabilu hamisu SD P.R.O๐Ÿ–Š๏ธ

29/07/2022

Invited!!! Amadadin GDSS DAMBA CLASS OF 2018 Exco Muna masu sheda muku daurin auran daya Daga cikin abokan karatun mu wato Abdullahi Muhammad officer Wanda matar dazai aura itama daya Daga abokanan karatun muce ahakan muke tunawa Kowa Idan irin Hakan tazo munsaba Hada naira Dari biyar kachal 500 only Domin ahada masa yakara yayi hidima Wanda yanzu haka anfara badawa please my friends Muna bukatar wannan kudin very soon Nanda zuwa next Friday. Allah yabamu Ikon Biya Ameen

10/06/2022

Amadadin GDSS DAMBA CLASS OF 2018 (Exco) suna masu sanar da kai/ke cewa kamar yanda s**a Saba shirya bukin duk bayan sallah to wannan karon ma insha Allah muna son za ayishi kamar yanda aka Saba dibo da hakane kowan nenmu yasani cewa akwai kudin da ake hadawa kapin lokacin wannan buki yakama to abunda aka yanke hukuncin kowanne dalibi zai Bada shine naira dubu uku kachal (3000) naira only wudan da akebawa kudin sune kamar haka bangaren Maza akwai
(1) Aminu Usman
(2) Ahmad Umar
(3) Ukasha umar
(4) saifullahi bello
Sai bangaren Mata wadda aka yanke hukuncin za abawa itace
(1) sakina Ibrahim
Alhamdulillah anfara karba daga yanzu haka Dan Allah kubamu hadin kai abokai Kuma idan kaga wannan Sako kasanar Dana kuda dakai
MUNGODE sign by P.R.O S.D.Malan๐Ÿ“

06/06/2022

Notice.!!!!! ๐Ÿ“๐ŸŽค๐Ÿ”Š
Unbehalp of the chairman (Gdss Damba, Class of 2018),the chairman Aminu Usman EXCO' they're here by to lannounced you that the Ceremony that takes place at EDEl Adh-ha which's in the firstB EIDI(GET TOGETHER๐Ÿ‘จโ€๐Ÿ‘จโ€๐Ÿ‘งโ€๐Ÿ‘ง๐Ÿ‘จโ€โค๏ธโ€๐Ÿ’‹โ€๐Ÿ‘จ)๐ŸŽ‡ that's one month ago.
We are happy to announce you that the ceremony that takes place there will be another one in the next EID๐ŸŒ  their will be a wonderful and lovely, sweetnes one at that day which will be a well arranged and have better profession than that one at first time.
And pls๐Ÿšซtells the others.
THANKs for listening๐Ÿฆป๐Ÿผ
๐Ÿ™๐Ÿผ๐Ÿ™๐Ÿผ๐Ÿ™๐Ÿผ๐Ÿ™๐Ÿผ
SIGN BY P.R.O Sharhabilu Hamisu S'D mlln๐Ÿ“

Photos from Gdss damba gusau class of 2018's post 06/05/2022

Get together!!!
Kadan Daga cikin pictures din da aka dauka Kenan awurin gagarumin Taron Da s**a samuyi alhamdulillah abubuwa sunyi kyau sosai gsky
Daga karshe Muna fatan Allah yakara hada kawunan mu๐ŸŽŠ๐ŸŽ‰๐Ÿ™

20/04/2022

Aliyu Umar Allah yanuna Muna lokaci yakuma sa ayidamu

Want your school to be the top-listed School/college in Gusau?

Click here to claim your Sponsored Listing.

Location

Category

Telephone

Address


Gusau