21/06/2024
Sheikh Abubakar Siddiq Takitara
A Yau 15/12/1445 Yacika Shekara 10 Da Karba Kiran Allah Ya Rasu A Garin Tafkitara A Ranar Alhamis 15 Ga Watan Sallah Babba A Shekarar Hijira Mai Ramzi
( وبشر المومنين ) ١٤٣٥
Anyi Masa Sallah A Zawiyyarsa Dake Garin Koko A Ranar Juma’a Bayan Sallahar La’asar
Sheikh Abubakar Siddiq Tafkitara Ya Rasu Yabar Yaya 21 (أك) ٢١
A Cikinsu Akwai
1 Shugaban Makaruntun Hizburraheem Shekh Abdullahi Siddiq Tafkitara
2 Shekh Ahmad Siddiq Tafkitara Wanda Shine Jagoran Zawiyyarsa Dake Garin Koko Kuma H.O.D Arabic Department C.O.E Argungu
3 Shekh Nuru Siddiq Tafkitara Hafizin Alqur’ani Kuma Zakiru
4 Shekh Bello Siddiq Tafkitara Shima Ya Karba Kiran Allah
5 Shekh Dahiru Siddiq Tafkitara Shima Ya Karba Kiran Allah
6 Gwani (Dr.) Sadiqu Siddiq Tafkitara Wanda Shi Gwarzo Ne A Alqur’ani Kuma Jagoran Makaranta Alqur’ani A Nigeria
7 Gwani Hasan Siddiq Tafkitara
8 Mal Aminu Siddiq Tafkitara
9 Mal Habibu Siddiq Tafkitara
10 Gwani Mahi Siddiq Tafkitara
11 Gwani Naziru Siddiq T
12 Mal Murtala Siddiq T
13 Mal Abdullahi Siddiq Mal Karami
14 Mal Aliyu Sisa Siddiq Tafkitara
15 Mal Nazifi Siddiq Tafkitara
Mata 6
1 Sayyada Halima Siddiq
2 Sayyada Husaina Siddiq
3 Sayyada Nafisa Siddiq
4 Sayyada Safiya Siddiq
5 Sayyada Saratu Siddiq
6 Sayyada Fadimatu Siddiq
Shekh Abubakar Siddiq Tafkitara Yayi Hidima Ga Maulan Mu Shekh Balarabe Jega Da Shekh Balarabe Gusau Haka Ya Zauna A Gurin Shekh Ibrahim Inyass Yayi Hidima Tsawon Lokaci A Gidan Shehu Inyass
A Bangaren Ilimi Kuwa Shekh Siddiq Yakai Kul A Gurin Domin Yayi Littafai Masu Tarin Yawa A Kowane Bangare
Daga Cikinsu Akwai
جلاء الصدر فى الإقتباس من أنوار مرآت النظر على نور البصر
أنس الصادقين فى مدح غوث العالمين
البردة
العسل المصفى
منهاج الرضى فى ترحيب الشيخ محمد المرتضى
نونية فى مدح الشيخ محمد بلاربى
تستحيل المآرب فى مدح الشيخ محمد بلاربى
Da Sauransu
Sheikh Abubakar Siddiq Tafkitara Ya Rayu Shekara 90 A Duniya
Muna Fatar Allah Yabamu Albarkar Su
Allah Yaqara Masu Karamar Barzahu
Allah Yatabbatar Damu Alan Sawunsu
Allah Yabamu Lfy Da Zaman Lfy Albarkar Su
Allah Yabiya Mana Dukkab Buqatun Mu Na Bayyane Da Boye Dan Tsarkin Zuciyar Annabi S,a,w
Abba Ahmad Siddiq Tafkitara
Makaman Zawiyya
21/06/2024