Big shout out to my newest top fans! Mustapha Tukur Boko, Yusuf Shehu, Yaseer Jabak Uthman, Hafsah Ahmad Banaga, Mubarak Yushau D Malam
Halqatu Abdullahi Bin Mas'ud G.R.A
The official page of Halqatu Abdullahi Bin Mas'ud,a Qur'anic memorization institute located at G.R.A Gusau.
01/12/2025
Thanks for being a top engager and making it on to my weekly engagement list! 🎉 Yusuf Shehu, Ahmad Ismail Bazzy, Mustapha Tukur Boko, Yusuf Musa, Hafsat Almustapha
28/11/2025
CHANGE OF VENUE TO ZAKAT AND ENDOWMENT BOARD LALAN , GUSAU .
24/11/2025
Shaheedah Shaheed daga Halqatu Abdullahi Bin Mas'ud, G.R.A Gusau.
14/12/2023
Assalamu Alaikum Wa rahmatullahi wa barakaatuh.
Masha Allah,wata nasarar dai har ila yau ga É—aya daga cikin malaman wannan makaranta wato Halqatu Abdullahi Bin Mas'ud G.R.A Gusau,Malama Hassana ita ma ta samu nasarar amsar Degree É—in ta daga Jami'ar Annahada dake MaraÉ—i,Niger.
Allah Ubangiji ya sanya albarka ya sa ta amfani musulunci da al'umma bakiÉ—aya.
Muna taya Malama Hassana Murna.
12/12/2023
Assalamu Alaikum Wa rahmatullahi wa barakaatuh.
A madadin Malamai da É—aliban wannan makaranta ta Halqatu Abdullahi Bin Mas'ud,muna taya É—an uwa kuma É—aya daga cikin malaman wannan makaranta (wato Malam Zaharaddeen Abubakar) murna bisa ga samun nasarar kammala karatun degree É—in sa.
Muna rokon Allah ya sanya albarka yasa ya amfani al'ummar musulmi baki É—aya.
Click here to claim your Sponsored Listing.
Location
Category
Telephone
Website
Address
Abarma Road, G. R. A Model Primary School
Gusau
Opening Hours
| Monday | 15:00 - 17:30 |
| Tuesday | 15:00 - 17:30 |
| Wednesday | 15:00 - 17:30 |
| Saturday | 06:30 - 17:00 |
| Sunday | 06:30 - 17:00 |