SANIN INCIN KAI

SANIN INCIN KAI

Share

Domin musan incin kanmu acikin kasarmu

21/08/2022

Look Ga result gamatasa Amma kunyi shiru shin mikuke Nufi koh a haka zaku kullon matasa kunyi karatu ba aikinyi .

Misalin wannan ai baikamata yazauna agidaba .

Mine Ra ayinku akan wannan maganar, Muna sauraren ra ayinku.

12/08/2022

Ina mai Matukar farinciki na Like din dakuyi a wannan page

Sannan inayima kowa barka da zuwa .

08/08/2022

Al'umma Kuzo Musan Incin kanmu
A rayuwarmu ta yau da kullon .

Shin ko munlamunta da Muxauna a haka kullun sai daukar Hamagawa ake cimana .

Zamu lamunta dahaka kuwa. MUdai yi tunane takun ............

04/08/2022

Aslm Al'umma Dafatan kuna lpy

27/07/2022

Assalamu Alaikum

AL umma Anbuda wannan wannan page domin tabbatar dacewa duk wani wanda yaKasance dan kasa yasan incinsa acikin kasarsa.

Bayannan Yanada damar fadar abinda yakama akan kasarsa

Wa ya Allah fadakarwace ko kuma sanarwace ko fadin wani abu daya gudana cikin kasa .

Shine wannan Ya ubangiji Allah kabamu damar yin abinda yakamata .

Want your school to be the top-listed School/college in Gusau?

Click here to claim your Sponsored Listing.

Location

Website

Address


Gora
Gusau