Madarisatul Irshadusubyan Ila Min Hajji Islam Gusau

Madarisatul Irshadusubyan Ila Min Hajji Islam Gusau Allah ya sa mu cika da imani

10/08/2026

MALIK BIN ABDUL-AZIZ INTERNATIONAL MUSABAQA
Name:Naji Adiyya suleman
Country: Libya
Category: 3rd
RIWAYA:QALOON

26/07/2026

KARATUN DALIBIN WANNAN MAKARANTA MAI ALBARKA A MUSABAƘAR ƘARAMAR HUKUMAR MULKIN GUSAU 1448H./2026

Suna: Abdul-Fattah Aliyu Umar
Mataki: Hizifi 60
Makaranta: Irshad Al-Sibyan
Riwaya: Shu'ba

WAFFAQAKALLAHU ⚘❤🤲
YA GWANI ABDULFATTAHEE ALIYU UMAR

'ani

INNALILLAHI WA INNA ILAIHI RAJI'UN😭Cikin Jimami Muke Sanar da 'yan Uwa Allah ya yiwa Malam Muhammad Hassan Na Dan Binta ...
22/05/2026

INNALILLAHI WA INNA ILAIHI RAJI'UN😭

Cikin Jimami Muke Sanar da 'yan Uwa
Allah ya yiwa Malam Muhammad Hassan Na Dan Binta Rasuwa 😭

Za'ayi Sallar Jana'izarsa Bayan sallar Magariba Anan Gidansu dake Gangaren Makaranta

Hakika wannan Makaranta tayi Babban Rashi 😭

Allah ya jikansa da Rahama 🤲

12/04/2026

ABUN BURGEWA ��

Duk mun gurfana gaban malaminmu Muna kar6ar Nasiha tare da Ango ��
Munsha Nasiha har takai Da za ace kowanenmu A daura masa aure kuma yayi amfani da nasihar Malam To bazai sha wahala A cikin Aure ba

Allah ya sakawa malam da Alkhairee Mu kuma ya karamuna biyayya da kaunar juna ...����

Shugaban Gwabrayen Qungiyar Shabab ta wannan na Har abada 😎😀Together we moved up 💪✊
11/04/2026

Shugaban Gwabrayen Qungiyar Shabab ta wannan na Har abada 😎😀

Together we moved up 💪✊

10/01/2026

Labaran Makaranta Da
Rohotanni

An shawarci Matasa Ahlussunnah da sun dinga ziyarta malammansu akai -akai amaimakon su tsaya suna Sauraron caset-caset

Wannan kabarin wani waliyin Tijjaniyya ne a garin dambatta dake jahar Kano.😅
10/01/2026

Wannan kabarin wani waliyin Tijjaniyya ne a garin dambatta dake jahar Kano.😅

Gayyata!Gayyata!! Gayyata!!!Amadadin wannan makaranta Mai Albarka na farin-cikin Gayyatar 'Yan Uwa da Abokan Arxiki waje...
09/01/2026

Gayyata!Gayyata!! Gayyata!!!

Amadadin wannan makaranta Mai Albarka na farin-cikin Gayyatar 'Yan Uwa da Abokan Arxiki wajen walimar Alqur'ani Mai girma

Wadda Za,ayi kamar Haka ;👇👇
Wuri; A harabar makarantar dake shiyar mayana ,Gangaren takachame gusau.

Rana: Assabar 10/01/2026
Lokaci: Karfe goma Na safe 10am

Allah ya bada ikon halarta Ameen..🤲🤲

Address

Zamfara/Gusau
Gusau

Telephone

+2348107222336

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Madarisatul Irshadusubyan Ila Min Hajji Islam Gusau posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share

Category