Taaleemul-Islam Educational Foundation

Taaleemul-Islam Educational Foundation TAALEEMUL-ISLAM EDUCATIONAL FOUNDATION is a private school in Gusau Zamfara State.
(1)

08/05/2026

# Zamfara ゚uthmaan

08/05/2026

Uthmaan Ibraheem Abu-salafee # # # # # # # # # # # # # # # # # # # # # ゚Uthmaan Ibraheem Abu-salafee@@@@@@@@@@@@@@@@@

14/03/2026
27/02/2026

Ku taimaka masu da Addu'a 😭😭😭

‘Yan Ta’adda sun yi garkuwa da wa'yannan bayin Allah tun 9/01/2026, suna neman 10m ga Kowannensu.

Wa'yannan bayin Allah sun faɗa hannun ‘yan ta’adda tun ranar 9 ga Janairu, 2026, inda har yanzu suke tsare a hannunsu. Rahotanni sun nuna cewa masu garkuwar suna nema kuɗin fansa har Naira miliyan goma (₦10m) ga kowannensu domin sakin su.

Iyalan waɗanda lamarin ya shafa sun bayyana damuwa matuƙa, suna roƙon hukumomin tsaro da masu ruwa da tsaki da su ƙara ƙaimi wajen ganin an kubutar da su lafiya. Haka kuma, jama’a sun yi kira da a ɗauki matakan gaggawa domin dakile yawaitar hare-haren ‘yan bindiga a yankin.

Allah Ya yi maku mafita alfarman wannan watan da muke ciki 🤲🤲🤲

゚

Shout out to my newest followers! Excited to have you onboard! Bashari Usman Ibrahim, Xee Nataalah, Abdulrahman Sani Glb...
25/02/2026

Shout out to my newest followers! Excited to have you onboard! Bashari Usman Ibrahim, Xee Nataalah, Abdulrahman Sani Glb, Zakariya Muhammad, Abubakar Muhammad Abu Islam, Usman Raess Mai Gizo, Ibitahim Adamu, Fatima Hamza, Fateemah Zarah

20/02/2026

# Ramadan tafsir day 2

Kalmomin da Allah yafi so sune wadanan
19/02/2026

Kalmomin da Allah yafi so sune wadanan

Address

GRA GUSAU
Gusau
632101

Telephone

+2349024199218

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Taaleemul-Islam Educational Foundation posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share

Category