27/02/2024
MUNA GAYYATAR YAN UWA
Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Zawiyyar malan ibrahim dalibi, College & University, Gusau.
shi ilimi haske ne ga yara da manya duk wanda baida ilimi tauyeyyene dan haka muka bude wannan zawiyyar nai albarkar dan alummar annabi s a w su ci gaba muna da ban garori da dama
27/02/2024
MUNA GAYYATAR YAN UWA
Faslu aliyubni abi dalib (attahfeez)
03/01/2022
Sanarwa! Sanarwa!! Sanarwa!!!
مدرسة خزب الرحيم لتحفيظ القرءان والدراسات الإسلامية زاوية مالم ابراهيم طالبى.
Muna qara shaida maku cewa mun bode sashen haddar al'qur ani maigirma na yara qanana da manya
Akan kudin shiga naira500
Aduk qarshen wata naira500
Ga mai buqata sai ya tuntubi wadannan lambobi kamar haka,08035521682,08067875671.
ادبو اولادكم على ثلاث خصال حب نبيكم،وحب
احل بيته، و قراءه القرءان.
قال رسول الله صلى الله عليه وسلم
طلب العلم فريضة على كل مسلم
و مسلمة.