Yan makaranta movement

Yan makaranta movement Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Yan makaranta movement, College & University, Zawiyya gusau, Gusau.

MUNA MUKU BARKA DA ZUWA WANNAN GIDA MAI ALBARKAR WANNAN GIDANE NA YAN MAKARANTA DA KUMA ALMAJIRAI DA MASOYA ANNABI SAW INSHA ALLAH ZAMU DINGA KAWOMUKU HARKOKIN YAN MAKARANTA DA WAQE WAQA ACIKIN ADDINI

GOBE INSHA ALLAH
26/05/2026

GOBE INSHA ALLAH

In Kaso Annabi Koma Yaya Kake Mu Sai Mun Soka In Kaqi Ma,Aiki Ko Kaine Babana Tuni Na Barka
21/04/2026

In Kaso Annabi Koma Yaya Kake Mu Sai Mun Soka
In Kaqi Ma,Aiki Ko Kaine Babana Tuni Na Barka

11/04/2026

Shifa muhammadu s.a.w ? wanene ku min bayani in gane

09/04/2026

Zawiyya Gawurtatta Ta Gusau Kowa yasanta shehu BALARABE BABANTA ??? ina yan zawiyya a cika muna baitin nan 👌👌 @

Gidan da baa tara kuddi kuma baa jigatuwa👌👌
08/04/2026

Gidan da baa tara kuddi kuma baa jigatuwa👌👌

GIDAN AMINCI 😍 !!!Wana Abune ke burgeka a zawiyar maulan mu shehu balarabe Gusau
07/04/2026

GIDAN AMINCI 😍 !!!

Wana Abune ke burgeka a zawiyar maulan mu shehu balarabe Gusau

https://youtu.be/Xbp3xI1xXdoBa dan kaiba ta sauka shiga nan ka kalli taka Muna bukatar sharing liking da comments
03/04/2026

https://youtu.be/Xbp3xI1xXdo
Ba dan kaiba ta sauka shiga nan ka kalli taka
Muna bukatar sharing liking da comments

Enjoy the videos and music you love, upload original content, and share it all with friends, family, and the world on YouTube.

01/04/2026

Aikin wakar BA DAN KAI BA ya kammala, ranar juma'a kowa zai samu cikakkarta a shading na YouTube mai suna
YAN MAKARANTA MOVEMENT
zaka iya zuwa kayi subscription yanda da ta isao za ka sani

Wannan shine maln ghali haske mai yan makaranta wane fata zakayi zuwa gareshi ?
30/03/2026

Wannan shine maln ghali haske mai yan makaranta wane fata zakayi zuwa gareshi ?

Address

Zawiyya Gusau
Gusau

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Yan makaranta movement posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share