Al-jabbariyya Gallery

Al-jabbariyya Gallery Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Al-jabbariyya Gallery, Educational Research Center, Gumel Qadiriyya riyadhul Jannah, Gumel.

10/10/2025
ZAMAN KOTUN MALAMAN MAJAIDAN ALLAH YAKAIMU GOBE ALHAMIS 10/7/2025 KOTU ZATA ZAUNA AKAN SHARIAR DA SHUGABAN DARIKAR KADIR...
09/07/2025

ZAMAN KOTUN MALAMAN MAJA

IDAN ALLAH YAKAIMU GOBE ALHAMIS 10/7/2025 KOTU ZATA ZAUNA AKAN SHARIAR DA SHUGABAN DARIKAR KADIRIYA NIGERIA KHALIFA SHEIKH IBRAHIM ISA ABDULLAHI MAKWARARI YASHIGAR DA MALAMAN MAJA AKAN YUNKURIN SHIGA SHARIAR DA GWAMNATIN KANO TAKEYI DA AMIRIL WAIZINA SHEIKH ABDULJABBAR (H) KOTU MAI LAMBA 14 DAKE MILER ROAD BOMPAI KANO KARFE 9:00 am
MUNA ROKON ALLAH YADORA GASKIYA AKAN KARYA ALLAH YA AMINTAR DA MALAN AKUSA

Wannan hana malaman maja shiga shariar da gwamnati takeyi da amiril waizina bakaramin aiki bane saboda wani yunkuri s**a sake shiryawa mai karfin gaske dazasu kumayiwa shariar illah babba zaman gobe zasuzo da shirinsu mai karfi shima khalifa zaizo danasa lauyoyin masu karfi domin rusa daawarsu Allah yana bayan mai gaskiya

https://chat.whatsapp.com/GKScbnLOp3S6Jgy0xOyQxa*masu buqatar tsofaffin karatuttukan m.sarki ga telegram group channel*๐Ÿ‘‡...
28/11/2024

https://chat.whatsapp.com/GKScbnLOp3S6Jgy0xOyQxa

*masu buqatar tsofaffin karatuttukan m.sarki ga telegram group channel*

๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡

https://t.me/+9VW0pW7AWp9iOWNk
๐Ÿ–•๐Ÿ–•๐Ÿ–•๐Ÿ–•๐Ÿ–•๐Ÿ–•๐Ÿ–•๐Ÿ–•

*ASSALAMU ALAIKUM WARAHMATULLAHI TA,ALAH WABARAKATUHU*

DAGA

*๐ŸŒŽGIDAN KARATUTTUKAN M.SARKI๐ŸŒŽ*

ZAKU SAURARI KARATU MESUNA

๐ŸŒด๐ŸŒด๐ŸŒด๐ŸŒด๐ŸŒด๐ŸŒด๐ŸŒด๐ŸŒด

*๐Ÿ’— WAQAFATAU MA,SALADIYYA๐Ÿ’–*

๐ŸŒบ๐ŸŒบ๐ŸŒบ๐ŸŒบ๐ŸŒบ๐ŸŒบ๐ŸŒบ๐ŸŒบ

*๐ŸŒŽDAGA BAKIN SHEIKH ABDULJABBAR KABARA H๐ŸŒŽ*

๐ŸŒฒ๐ŸŒฒ๐ŸŒฒ๐ŸŒฒ๐ŸŒฒ๐ŸŒฒ๐ŸŒฒ๐ŸŒฒ

*DAGA ZAMA NA 1๏ธโƒฃZUWA NA5๏ธโƒฃ*

๐ŸŒฟ๐ŸŒฟ๐ŸŒฟ๐ŸŒฟ๐ŸŒฟ๐ŸŒฟ๐ŸŒฟ๐ŸŒฟ

*INSHA ALLAHU ZAMU CIGABA DAKAWO MUKU WANNAN KARATU DUK SANDA ALLAH YABAMU IKO HAR ZUWA INDA AKATSAYA*

๐Ÿšถ๐Ÿšถ๐Ÿšถ๐Ÿšถ๐Ÿšถ๐Ÿšถ๐Ÿšถ๐Ÿšถ

*MUNA GODIYA DA IRIN ADDI,O,IN DAN KUKEYI MANA ALLAH YA AMSA MANA YASAKA DA ALKAIRI*

๐Ÿ™๐Ÿ™๐Ÿ™๐Ÿ™๐Ÿ™๐Ÿ™๐Ÿ™๐Ÿ™

NAKU AKULLUM

๐Ÿ’ž๐Ÿ’ž๐Ÿ’ž๐Ÿ’ž๐Ÿ’ž๐Ÿ’ž๐Ÿ’ž๐Ÿ’ž

*BILYAMINU AHMAD DANJA*

๐Ÿ™‹๐Ÿ™‹๐Ÿ™‹๐Ÿ™‹๐Ÿ™‹๐Ÿ™‹๐Ÿ™‹๐Ÿ™‹

AYI SAURARE LPY๐ŸŽต

WhatsApp Group Invite

ANFITO DAGA KOTU!!!Rahoto:- Kaษ—an Daga Abinda Yafaru Azaman Kutun Apeel (ฦŠaukaka Kara) Ayau Litinin 21/10/2024M Tsakanin...
21/10/2024

ANFITO DAGA KOTU!!!

Rahoto:- Kaษ—an Daga Abinda Yafaru Azaman Kutun Apeel (ฦŠaukaka Kara) Ayau Litinin 21/10/2024M Tsakanin Malam Abduljabbar Kabara Da Malam Majar Kano.

Malam Abduljabbar Baije Kotu Ba.

Lauyoyin ฦณan' Maja Sun Nemi Kotu Data Kore Shari'ar Gabadaya Amma Kotun Bata Aminceba Tace Za'acigaba Da Shari'a Har Zuwa Karshen Yanke Hukunci.

Kotu Tamemi Lauyan Malam Abduljabbar Daya Bayyana Kasa Agaban Kotu. Sai Wani Lauya Ya Bayyana Kansa Tareda Wasu Takardu Amatsayin Shine Lauyan Malam Abduljabbar.

Kotu Tanemi Lauyan Daya Tabbatarwa Da Kotu Shin Shi Lauyan Malam Abduljabbar Ne Me Wakiltar Malam ?

Se Lauyan Yace Eh Shi Lauyan Malam Ne. Na Bangaren Gwamnati (Ma'ana Gwamnati Ce Takawoshi Yatsayawa Malam) Se Kotu Taki Karbarsa Amtasayin Lauyan Malam Abduljabbar Saboda Malam Be Bayyanashi Yace Shine Lauyansa Ba.

Akarashe Kotu Ta ฦŠaga Sauraron Shari'ar Har Sai Sadda Malam Abduljabbar Yatabbatarwa Da Kotu Wancan Lauyansa Ne. Kokuma Malam Yakawo Wani Lauyan Amtasayin Me Wakiltarsa a Kotu.

Cikakken Rahoton Tanan Tafe....

ALLAH YA KAWO MU SHEKARA TA ZAGAYO.Kungiyar gamayyar Mabiyan Sheikh Abduljabbar Kabara (h) wato MASAK tana sanar da gama...
14/09/2024

ALLAH YA KAWO MU SHEKARA TA ZAGAYO.

Kungiyar gamayyar Mabiyan Sheikh Abduljabbar Kabara (h) wato MASAK tana sanar da gamayyar ya'yanta cewa wannan shi'arin Fari da Koren shine shi'arin zagayen takutahar ta na wannan shekara ta 2024.

Sanarwa daga kwamatin shirye shirye.
11/09/2024

07/06/2024

-Yazo A Cikin Littafin SALUNI KABLA AN TAFKIDUNI Cewa: "Wata Rana Ka'abul Ahbar (Babban Malamin Yahudawa Kuma Masanin Attaura) Ya Tambayi Imam Ali (AS) Akan Wasu Ilimomi Masu Wahala, da Sarฦ™aฦ™iya!

-Daga Cikin Tambayar Yake Cewa: Ya Baban Hasan, Bani Labarin Mutumin da Bashi da Uba! da Mutumin da Bashi da Dangi da ฦณan uwa! da Kuma Abin da Bashi da Alฦ™ibla?

-Sai Imam Ali (AS) Yace Masa: "Amma Wanda Bashi da Uba, Shine: Annabi Isah (AS).

-Wanda Bashi da Dangi da ฦณan uwa Kuwa, Shine Annabi Adam (AS).

-Abin da Bashi da Alฦ™ibla Kuwa, Itace Ka'aba, Domin Itace Alฦ™ibalar, Ita Kuwa Bata da Alฦ™ibla".

-Sai Ka'ab Ya Sake Tambayar Imam Cewa: To ka Gaya Min Abubuwa Uku da S**a yi Tafiya a Doron ฦ˜asa, Amma Kuma Basu Zauna a Cikin Mahaifa Uwa Ba! Kuma Ba Daga Wani Jiki S**a Fito Ba (Wato Ba Haihuwar su Aka yi ba?)

-Sai Imam Ali (AS) Yace da shi: "Akwai Sandar Annabi Musa Mai Zama Macijiya.

-Akwai Taguwar Annabi Salihu (AS)

-Akwai Kuma Ragon da da Aka Fanshi Annabi Isma'il Dashi"

-Sai Ka'ab Ya Sake Cewa: Ya Ali, to ka Bani Labarin Kabarin da Yayi Tafiya da Mai shi.

-Sai Imam Ali (AS) Yace: "Shine Annabi Yunus (AS) a Lokacin da Kifi Ya Haษ—iye Shi Ya Zame Masa Kabari, Sannan Ya Amayar Dashi Bayan Yayi Yawo Dashi a Cikin Ruwa".

-Sannan Ka'ab Ya ฦ˜ara Cewa: To Wacce Sallah ce, Idan aka yi ta Za'a Haษ—u da Azabar Allah, Haka ma Idan aka ฦ˜i Yin ta Za'a Haษ—u da Azabar Allah?

-Sai Imam (AS) Yace: "Itace Sallar ฦŠan Maye. (Sallar da a ka yi a Cikin Maye) in Yayi Sallar a Maye Yayi Saษ“o, Na Yin Sallah A Cikin Maye. Haka Idan Ya ฦ˜i yi, Yayi Saษ“on Rashin Yin Sallah.

-Sannan Ka'ab Yace: Ka Bani Labarin Muhallin da Ya fi Ko'ina Tsarki, Amma Baya Inganta a yi Sallah a Wajen?

-Imam Ali (AS) Yace: "Saman ฦŠakin Ka'aba Kenan".

-Sannan Ya Tambaye Shi: Idan Aka Rufe Mutum a ฦŠaki, Aka Bar shi a Ciki, ta ina Arziฦ™insa Zai zo Masa?

-Sai Imam (AS) Yace: "Ta inda Ajalinsa Ke zo Masa".

Labbaika yaa Aliyu

Iyayen Annabi sunfi iyayen kowa
02/05/2024

Iyayen Annabi sunfi iyayen kowa

Masha Allah
14/07/2023

Masha Allah

Address

Gumel Qadiriyya Riyadhul Jannah
Gumel

Telephone

+2348104266007

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Al-jabbariyya Gallery posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The School

Send a message to Al-jabbariyya Gallery:

Shortcuts

Share