Dan Ummancy fans

Dan Ummancy fans Dan Ummancy gumel

08/10/2020

Dan darajar annabi muhammad kayi sharening a group uka

ya allah ka kara mana soyayyar annabi muhammadu (s.a.w.)

04/10/2020
04/10/2020

Allah ya jiqan Goni Abdurrahman Adam Shu'aibu, kafin Rasuwar sa shine Mai jawa Dr. Muhammad Sani Umar R/Lemo Baqi a Tafsirin G/Qaya tun daga Shakarar 2009 zuwa 2020.
Kuma shine Babban Limamin Masallaci Asibitin Makka dake G/Qaya Kano.

Ya Rasu yabar Matar Aure 1 da Yara 5.

Jana'izar sa Karfe 1:00pm bayan Idar da Sallar Azahar. A Masallacin Usman Bn Affan G/Qaya

Allah ya gafarta masa ya bashi Aljannah Madaukakiya, Allah yasa Shi cikin Inuwar Qur'ani

04/10/2020

Dan Ummancy gumel

Address

Zango Primary School Gumel
Gumel

Telephone

+2348144185997

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Dan Ummancy fans posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The School

Send a message to Dan Ummancy fans:

Shortcuts

Share