Sheikh Abubakar Basullube Gombi Foundation

Sheikh Abubakar Basullube Gombi Foundation زاویة شیخ أبوبکربسللبی ءادماوا, زاویةالأحباب النبی وأهل بیته مُحَمَّد ﷺ

17/04/2026


Ziyarar Shareef Umar zuwa zawiyar Maulana Sheikh Abubakar Basullube Gombi RTA 16/4/2026

Maulana khalifa Shi yatarbesa

20/03/2026
insha Allah in Allah yakaimu ranar talata Khalifa namu zai rufe tafsir karfe 3:40 zuwa karfe 5:30 Allah baku ikon zuwa  ...
16/03/2026

insha Allah in Allah yakaimu ranar talata
Khalifa namu zai rufe tafsir karfe 3:40 zuwa karfe 5:30

Allah baku ikon zuwa Amin

07/03/2026

Facebook for Creators নাবালক টিম

Ya Ubangiji don alfarman wannan watan don alfarman annabi s a w 👏 Allah ka kubutarda Sheikh Khalifa Zaria diga Hannun Az...
06/03/2026

Ya Ubangiji don alfarman wannan watan don alfarman annabi s a w 👏
Allah ka kubutarda Sheikh Khalifa Zaria diga Hannun Azzaluman Gomnati
Kuma ya Allah duk Wanda yake da Hannu a wannan lamarin
Ko waye shi
Allah ka tarwatsa shi Allah ka Hana musu kwanciyar Hankali duniya da lahira alfarman annabi s a w 👏

Duk wadanda sukeda ikon magana akan wannan lamarin Kuma sukayi shiru to Suma Allah ya tsinemusu albarka Allah ya tarwatsa su alfarman annabi s a w 👏.

28/02/2026

insha Allah yau akwai Tafsir kamar yadda Aka saba na Khalifa daman ana hutu ran juma'a

26/02/2026

Tare da malam Hussaini fifikon Uwa akan Uba wajen Haqqi
Allah sakawa malam da Alkairi

Sayyidi Usman Sheik Abubakar Basullube Wanda Daya ne diga cikin Yaran Maulana Sheikh Abubakar Basullube Yanzu Yana zaune...
26/02/2026

Sayyidi Usman Sheik Abubakar Basullube

Wanda Daya ne diga cikin Yaran Maulana Sheikh Abubakar Basullube

Yanzu Yana zaune ne a kasar Morocco inda yake karatu kenan,

Nan lokacin da sukaje wani wani teku ne da yake Rabat dake kasar Morocco
Tare da Daya diga cikin malamansu dake chan

Ubangiji ya karama rayuwa albarka alfarman annabi s a w 👏
Allah bada abunda aka fita nema don darajar Shehu Tijjani RTA.

25/02/2026

Shout out to my newest followers! Excited to have you onboard! Amrut Dabhi, Abubakar Sadeeq Usman, Umar Usman, Nuradeen Muhammad, Sanin Auwal, নাবালক টিম

tafsir na khalifan Sheikh Abubakar Basullube mutane sunyi korafi sun nemi a kara lokaci daga sallah Laasar zuwa karfe 5:...
24/02/2026

tafsir na khalifan Sheikh Abubakar Basullube
mutane sunyi korafi sun nemi a kara lokaci daga sallah Laasar zuwa karfe 5:30 maimakon karfe 5:00 zakuiya bibiyan live a wannan page din

Address

Adamawa State, Gombi LGA
Gombi

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Sheikh Abubakar Basullube Gombi Foundation posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share

Category