Momee Gombe

Momee Gombe

Share

Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Momee Gombe, Tutor/Teacher, Gombe.

05/12/2025

Allah sarki Baba Ado

Photos from Momee Gombe's post 30/10/2025

YA RABBI KA IYA MANA🙏🙏

Photos from Momee Gombe's post 30/10/2025

KYAKKYAWAN ƘARSHE: Wannan jami'in kwastam ɗin mai suna Muhammad Musa ya rasu ne a masallaci a yayin da yake yin sallah.

Allah ya gafarta masa.

29/10/2025

Big shout out to my newest top fans! Iliyasu Rabiu, Abdullahi Adamu, Sulaiman B Umar

Photos from Momee Gombe's post 29/10/2025

Ina Yawan Yin Mafarkin Marigayi Muhammadu Buhari Sanye Da Fararen Kaya A Cikin Aljanna Yana Cin 'Ya'yan Itatuwan Cikin Farin Ciki Da Annashuwa, inji Hannatu Mamie Abdullahi

Wata matashiya daga jihar Bauchi ta ce tana yawan yin mafarkin tsohon shugaban kasa marigayi Muhammadu Buhari a cikin Aljanna cikin farin kaya.

Matashiyar mai suna, Hannatu Mamie Abdullahi ta shaidawa Rariya cewa tana ta mafarki mai ma’ana game da tsohon shugaban kasan.

A cewar ta, ta sha ganin marigayi Baba Buhari cikin farin kaya a aljanna, yana cin kayan itatuwa cikin natsuwa da farin ciki.

Hannatu ta kuma kara da cewa ta yanke shawarar bayyana wannan mafarki ne domin iyalan tsohon shugaban kasa da kuma ’yan Nijeriya su ji, tare da fatan hakan zai kara musu kwanciyar hankali.

27/10/2025

Dan karkawuce kadaure ka rubuta ( s a w )

27/10/2025

Allah ya baku zaman lfy❤️❤️

08/10/2025

Kamfanin Mai shadda global resources sun kammala shirin su. Zai dawo muku ranar Asabar 11th October 2025 Da Misalin Karfe 8:30pm akan YouTube Channel Mai suna MAISHADDA GLOBAL RESOURCES da kuma Gidan TV Na da misalin karfe 9:00pm. Kada ku sake a baku labari.

07/10/2025

Ku taramu a YouTube channel Mai shadda Global Resources a 11 October 2025 kar kubari abaku labari Masoyana 🙏🙏🩶🤍♥️

06/10/2025

♥️♥️

Want your school to be the top-listed School/college in Gombe?

Click here to claim your Sponsored Listing.

Location

Category

Website

Address


Gombe