Hamza sani baba jibwis nhq jos bambam

Hamza sani baba jibwis nhq jos bambam hamza dan cikin jahar gombe ne an haifeshi a bambam cikin unguwar kashare karamar hukumar balanga an haife shi a ran 20 ga watan 7 1996

hamza yayi makarantan addini da na zamani kuma yana kanyi

04/04/2023
26/04/2022
29/03/2022

Assalamu alaikum yen uwa musulmai ina kira zuwaga masu hanu da shuni (kudi) dasu ji tausayin talakawa su sauke farashin kayan abinci domin al umma suyi azumi cikin kwanciyar hankali da natsuwa kusani saukaka wa al umma aikine da Allah yakeso yazo cikin hadisi nana aisha (R A) take cewa : manzon Allah (s a w ) yace, "Allah mai sauqi ne yana son masu saukakawa " saboda haka karmu raina aikin alkhairi komi karancinsa Allah yabamu ikon taimakawa acikin wannan wata ta Ramadan yasa muna cikin masu azumtarta yasa muna cikin wanda za'a musu rahma,gafara da entawa

Address

Gombe Balanga Bambam
Gombe

Telephone

+2348114512061

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Hamza sani baba jibwis nhq jos bambam posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The School

Send a message to Hamza sani baba jibwis nhq jos bambam:

Shortcuts

Share

Category