Zawiyar Maulana Sheikh Adamu Chilo Gombe

Zawiyar Maulana Sheikh Adamu Chilo Gombe Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Zawiyar Maulana Sheikh Adamu Chilo Gombe, o, Gombe.

25/09/2026

Maulidin Manzon Allah SAW daga Gombe State University

Tareda Sheikh Hafiz Modibbo Adamu Chilo

25th September 2026

25/09/2026

Maulidin Sheikh Ahmad Tijjani (RTA)
Wanda Yake Gudana A Jami'a Mallakar Jihar Gombe Wato GSU Wanda Kungiyar Timsan GSU Chapter S**a Shirya
Wanda Sheikh Hafiz Modibbo Adamu Chilo Yake Gabatarwa

Allah Baitaba wata Halitta a Duniya irin Halittar Shugaba ba Sallallahu Alaihi Wasallam
25/09/2026

Allah Baitaba wata Halitta a Duniya irin Halittar Shugaba ba Sallallahu Alaihi Wasallam

ALHAMDULILLAH 🤲🏻❤️Ɗaya daga cikin ’yan wannan Zawiya mai albarka, Mal. Abdulqadir, ya samu damar gabatar da ziyara ga Sh...
21/09/2026

ALHAMDULILLAH 🤲🏻❤️

Ɗaya daga cikin ’yan wannan Zawiya mai albarka, Mal. Abdulqadir, ya samu damar gabatar da ziyara ga Shugaba Sallallahu Alaihi Wasallam, tare da gabatar da aikin Umrah da ya gudanar. Haka kuma, ya isar da gaisuwa da ziyarar dukkan ’yan wannan Zawiya.

Muna addu’a Allah Ya karɓi ibadarsa, kuma Ya ba kowa daga cikinmu ikon ziyartar garin Masoyin mu Sallallahu Alaihi Wasallam 🤲🏻❤️

Maulidin Zawiyar Malam Waziri Pantami
19/09/2026

Maulidin Zawiyar Malam Waziri Pantami

18/09/2026

Khatmar Qur'ani daganan Zawiya

16/09/2026

MAULIDIN MANZON ALLAH SAW Daga garin Kaltungo L.G.A Gombe State

16th September 2026MAULIDIN MANZON ALLAH SAW Daga garin Kaltungo L.G.A Gombe State

16th September 2026

12/09/2026
12/09/2026

MAULIDIN MANZON ALLAH S. A. W. DAGA ANGWAR PANTAMI HURUMIN DA'U GOMBE.

Address

O
Gombe

Telephone

+2349072565849

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Zawiyar Maulana Sheikh Adamu Chilo Gombe posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The School

Send a message to Zawiyar Maulana Sheikh Adamu Chilo Gombe:

Shortcuts

Share