𝐀π₯𝐑𝐒𝐀𝐦𝐚𝐑 𝐓𝐕

  • Home
  • Nigeria
  • Gombe
  • 𝐀π₯𝐑𝐒𝐀𝐦𝐚𝐑 𝐓𝐕

𝐀π₯𝐑𝐒𝐀𝐦𝐚𝐑 𝐓𝐕 Majlisin Sunnah

24/08/2026

A bi Liman ko a canza Masallaci

21/08/2026

Bana fatan haduwa da azzalumi a lahira, don haka ni bani da hakki a gun kowa, shi kuma azzalumi Allah ya shirye shi.

13/08/2026

Slm ana neman Malamin Qiraat (Qiraoin Alqurani) wanda zai koyar a Kaduna, zaa tanadar masa:
1- Gidan zama
2- Abinci Safe, Rana da dare
3- Albashi #100000 naira dubu Dari duk wata
4- Kudin Mota zuwa garin sa da na komawa Kaduna duk qarshen wata
Amma mutum ya zama yana da qwarewa a ilmul Qiraat.
A kira wannan No: 08037223686
Copied!

Innanillahi Wa Innanillahi Raji'un Shugaban izala na jihar Adamawa Alhaji Sahabo Magaji tareda tawagarsa sun samu jaraba...
13/08/2026

Innanillahi Wa Innanillahi Raji'un

Shugaban izala na jihar Adamawa
Alhaji Sahabo Magaji tareda tawagarsa sun samu jarabawar hatsarin mota da safiyan yau a garin keffi jihar Nassarawa.
Sannan shi shugaba yasamu karaya a hannun sauran kuma buguwa sukayi

Allah ya kiyaye na gaba

10/07/2026
31/05/2026
27/05/2026

Send us a random Salah pics.
Let post for you

Address

Tudun Wada
Gombe

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when 𝐀π₯𝐑𝐒𝐀𝐦𝐚𝐑 𝐓𝐕 posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share

Category