ALIYU AHMAD GOMBE

ALIYU AHMAD GOMBE Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from ALIYU AHMAD GOMBE, Education Website, Tudun wada Shamaki, Gombe.

*Gentle dogon balarabe mai kyan kwalliya,*Shalele farin ganin da rabbi yamai tarbiya,*Wanda yake bada dukka amsar mai ta...
28/09/2026

*Gentle dogon balarabe mai kyan kwalliya,
*Shalele farin ganin da rabbi yamai tarbiya,
*Wanda yake bada dukka amsar mai tambaya,
**Shi Daya ya tsayawa Duniya Dan time kadam**
Babbar magana araduwa mai sa ayi kurum.
S A W ๐Ÿฅฐ

*Na rantse Ina da Kai manzon Allah bazan koka ba.*Kaine rahatul ar wahi yaya bazanyi ma bege ba.*Wa nagani na  jishi Mai...
22/09/2026

*Na rantse Ina da Kai manzon Allah bazan koka ba.
*Kaine rahatul ar wahi yaya bazanyi ma bege ba.
*Wa nagani na jishi Mai Lau laka inba kai ba.
*Ba wani Mai tsira a halitta Aliyu Danaje banki fada ba.

Ku Allah yahadewa girma, yayimuku duk kanni karama, Nana Amina da sidi Abdallah banga kamarku gurin isa ba.*Tarihi yanun...
15/09/2026

Ku Allah yahadewa girma, yayimuku duk kanni karama, Nana Amina da sidi Abdallah banga kamarku gurin isa ba.
*Tarihi yanuna duk Wanda kaganshi,
Na sukar ma'aiki.
*Ba Dan aurene ba An danyi bypass cikin babu sauki.
*Dubi walidu b/n mugira a suratu qalam da rabbu sarki.
*Ya tona Massa duk kan yace Kuma Dan zinane kuduba.
Asrar Danaje Gombe.

Muyi kas mugaisheda baban Annabi sidi Abdallah dangina yasamu Danda cikin Kaunai ni baza akaishi a girmaba.
15/09/2026

Muyi kas mugaisheda baban Annabi sidi Abdallah dangina yasamu Danda cikin Kaunai ni baza akaishi a girmaba.

Ya nasaman halitta salamu alaika madakatar kowa.Annabi Kai dabanne daban dinma na daban nake cewa.Ayar Nan na leka na Du...
14/09/2026

Ya nasaman halitta salamu alaika madakatar kowa.
Annabi Kai dabanne daban dinma na daban nake cewa.
Ayar Nan na leka na Duba sai naga ba misaltawa.
Ba daban ma'aikiba kaga wuta Sam babu Mai tsira.โค๏ธ

ุฏูŽ ู…ูุชูŽุงู†ูŽ ุณูู†ู’ ููŽู‡ูู…ู’ุชู’ุดู ู…ููŠู’ ุฃูŽูƒู ู†ููู ุฏูŽ ู†ูŽู†ู’ ุฏูŽุณูู†ู’ ุฏูŽูŠู’ู†ูŽ ุฃูู’ูƒูŽุงูˆูŽุง ู…ูุชูู…ู’ฺ†ูู†ู’ 'ูŠูŽุงู†ู’ ุฃููˆูŽุงู†ู’ุณู ุณูู†ู’ูŠู ู‚ููˆู’ู‚ูŽุฑููŠู’ ...
01/09/2026

ุฏูŽ ู…ูุชูŽุงู†ูŽ ุณูู†ู’ ููŽู‡ูู…ู’ุชู’ุดู ู…ููŠู’ ุฃูŽูƒู ู†ููู ุฏูŽ ู†ูŽู†ู’
ุฏูŽุณูู†ู’ ุฏูŽูŠู’ู†ูŽ ุฃูู’ูƒูŽุงูˆูŽุง ู…ูุชูู…ู’ฺ†ูู†ู’ 'ูŠูŽุงู†ู’ ุฃููˆูŽุงู†ู’ุณู
ุณูู†ู’ูŠู ู‚ููˆู’ู‚ูŽุฑููŠู’ ุบูŽูŠูŽุฑูŽุง ูˆูŽู†ู’ู†ูŽู†ู’ ฺฏูุฏูŽุง
ุฃูŽ ู„ููˆู’ู‚ูŽฺ†ูู†ู’ ุฏูŽุณููƒูŽูŠู’ุฏูŽ ุฑูŽุงูŠู’.

ุงูŽู„ู„ู‘ูฐู‡ูู…ู‘ูŽ ูƒูŽูŠูŽุงููู‰ ู…ูŽู†ูŽ ู„ูŽุงูŠู’ููู‚ูŽุงู†ู’ู…ู
ูƒูŽ ูƒููŠูŽูŠู ู…ูŽู†ูŽ ู‡ูŽุฑูŽุณูŽู†ู’ู…ู ุฏูŽ ุฒูŽู†ู’ฺ†ูู†ู’ ูˆูŽู†ู.

ุจูŽุฑู’ูƒูŽุง ุฏูŽ ุฑูŽู†ูŽุฑู’ ุชูŽูƒููˆู’ุชูŽู‡ูŽุง

ุนูŽู„ููŠูู‘ ุงูŽุญู’ู…ูŽุฏู’ ุฏูŽู†ูŽุงุฌู
ฺฏูู…ู’ุจู

24/05/2026

Ubangiji ALLAH ya kar6a mana ibadunmu

Fallow

24/05/2026

Fallow Imamiyya Gombe ALIYU AHMAD GOMBE
Hadiza Aliyu

24/05/2026

Ubangiji ALLAH Yasa mudache

19/02/2026

Ya sarki ubangijin Manzon Allah ka Karbi ibadummu kasamu cikin bayinda kake 'yan tawa a wannan wata alfarmar masoyimmu sayyidina rasulullah sallallahu alaihi wasallam

Address

Tudun Wada Shamaki
Gombe

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when ALIYU AHMAD GOMBE posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share