Educator Usman Abdullahi Umar

Educator Usman Abdullahi Umar

Share

Tutor//Teacher//Software Developer//Human-Activist//Social Media Consultant Tutor//Teacher//Software Developer//Human Activist//Social Media Consultant

03/07/2025

Assalamu alaikum Yan uwa 🀝
Inaso na sanarwar yan uwa cewa na janje kalamai na da nayi a baya nacewa bazan sake yin zabe ba.

A baya na yanke wannan hukunci ne, saboda yadda yan uwa suke sayar da yan cinsu alokutan zabe, abun baya mini dadi shiyasa ma har na yake cewa na hakura da zabe.

Dalilan da s**a sa na janye kalamai na da kudurina, su ne da yawa daga cikin yan uwa da abokai da suke bi biyan rubutuna sun ja hankali na da tunatar da ni sosai akan kalamai na kuma na fahimcesu matuka, shiyasa na janye kalamai na.

Shi gwagwarmayar da kawo canji ba zai yu ba sai da hakuri, juriya da jajircewa, in sha Allah na lashi takobin gwagwarmaya, da yardan Allah sai mun kawo canji a wannan kasa ta mu mai albarka.

Daga karshe Ina godiya sosai ga yan uwa da abokai na da s**a tunatar dani, Allah ya bar xumunci πŸ™πŸ™πŸ™

Comr Usman Abdullahi Umar ✍️
βœ…
✊

03/07/2025

Ni ma Ina cikin tafiyar hadaka ta dumu dumu Kuma insha Allah sai mun kawo karshen mulkin tsintsiya da yardan Allah πŸ™πŸ™πŸ™

Comr Usman Abdullahi Umar πŸ€—
✊

03/07/2025

A real tragedy in the world of football

Two months ago, he was celebrating the Premier League title with Liverpool. A month ago, he lifted the Nations League trophy with Portugal. Two weeks ago, it was his wedding.

And now he's no more.

This life is nothing πŸ’”

24/06/2025

Happy birthday King of football πŸŽ‚πŸŽ‰πŸŽ
@38

15/06/2025
15/06/2025

Follow to follow
Let start πŸ‘Œ

Want your school to be the top-listed School/college in Gombe?

Click here to claim your Sponsored Listing.

Location

Category

Telephone

Website

Address


Bye-pass Gombe
Gombe