Aljauziyyah schools Kumo

Aljauziyyah schools Kumo

Share

Aljauziyyah School

18/06/2023

Student from Aljauziyyah schools Kumo during our visitation to Al'afad school Gombe.

18/06/2023

Daliban Makarantar Aljauziyyah schools Kumo yayin da suke baje kolin darassun su.

26/08/2021

Motto: Education For Elevation

18/05/2021

Makarantar Aljauziyyah schools Kumo Bangaren Islamiyya zasu koma cigaba da karatuttuka 21/5/2021
Allah ya sa mudace

02/04/2020

SHAWARI GA IYAYEN YARA

Aljauziyyah Schools Kumo

Wani tanadi kayiwa yaranka na karatu a wannan lokacin.? Ba zuwa islamiyya ba zuwa boko.
Kada ka bari wannan lokacin ya tafi a banza.
Allah ya bada ikon kulawa dasu.

14/09/2019

Hurar da dalibai a fannin karatun Boko da addini, Tabbas Makarantar Aljauziyyah Schools Kumo ta tanadi kwararrun Malamai masu bada ilimi mai inganci ga daliban makarantar.
Har yanzu kofa a bude take anata diban sabbin dalibai.

11/06/2019

Sales of forms commences, at the school premises.
For more information contact one these numbers.

28/11/2018

Ilimi ginshiqin rayuwa.

Aljauziyyah schools Kumo

22/11/2018

Wasu daga cikin daliban Aljauziyyah kenan.
Allah ya karawa karatunsu albarka

Want your school to be the top-listed School/college in Gombe?

Click here to claim your Sponsored Listing.

Location

Telephone

Website

Address


Behind Secretariat Kumo
Gombe