Madrasatu Darul Qur'an Wal Hadith, Malam inna Gombe

Madrasatu Darul Qur'an Wal Hadith, Malam inna Gombe We focus on Learning Qur'an and Sunnah through teaching of Salafus Salih

11/08/2026
Wannan Makaranta mai Albarka ta fara Gabatar da Jarrabawa na karshen zangon karatu na uku.الطلاب مدرسة دار القرآن والحدي...
20/06/2026

Wannan Makaranta mai Albarka ta fara Gabatar da Jarrabawa na karshen zangon karatu na uku.

الطلاب مدرسة دار القرآن والحديث يكتبون الإمتحان لفترة الثالثة
الله يساعد

Babban Malamin Mu Ash Sheikh Sani Hassan (Abu Minshawee) ya gabatar mana da Muhadara yanzu a Masallacin MINSHAWEE TUKULM...
22/05/2026

Babban Malamin Mu Ash Sheikh Sani Hassan (Abu Minshawee) ya gabatar mana da Muhadara yanzu a Masallacin MINSHAWEE TUKULMA BETO
Mai Taken falalar Goman Farko na zulhajj da Kuma irin Ibadun da ya dace Ayi acikin kwana kin

Allah ya sakawa Malam da Alkhairi

Eid Mubarak
20/03/2026

Eid Mubarak

18/03/2026

LOKACIN SALLAN IDI
Masallacin Arawa (B) Gabar Da Ubaida Academy Bakin Kwari
Karfe 6:45am

Allah ya karbamana ibadun mu

RUFE TAFSIRIN ALQUR'ANI Daga Masallacin Ubayyu bin Ka'ab Malam inna Tare da Sheikh Sani Hassan Abu MinshaweeAllah ya kar...
17/03/2026

RUFE TAFSIRIN ALQUR'ANI
Daga Masallacin Ubayyu bin Ka'ab Malam inna
Tare da Sheikh Sani Hassan Abu Minshawee

Allah ya karbamana
Malam ya tsaya a karshen Suratu Maryam, insha Allah wata shekara zaatashi farkon Suratu Taha

RUFE TAFSIRIN ALQUR'ANI Daga Fadar Mai Tangale BilliriTare da Malam Muhammad Sunusi (Prince Muhammad)Alaramma Ramadan Il...
16/03/2026

RUFE TAFSIRIN ALQUR'ANI
Daga Fadar Mai Tangale Billiri

Tare da Malam Muhammad Sunusi (Prince Muhammad)
Alaramma Ramadan Iliyasu

Allah ya karbamana yabada ikon aiki da Abunda aka saurara.
Allah yasakawa malamanmu da alkairi da iyayenmu
Allah yayiwa mamatanmu gafara
Ameen

25, RAMADAN 1447 Malam Sani Hassan Abu Minshawee ya rufe Tafsirin Al-Qurani mai Girma da yake gabatarwa a masallacin jum...
15/03/2026

25, RAMADAN 1447
Malam Sani Hassan Abu Minshawee ya rufe Tafsirin Al-Qurani mai Girma da yake gabatarwa a masallacin jumma'a dake Arawa B.

MALAM MUNA ADDUA ALLAH YASAKA MAKA DA ALKAIRI DA KAI DA DUK MATAIMAKAN KA, Allah yasa acikin mizanin kyawawan ayyuka
Malam ya tsaya a suratul An'am aya ta 10

RAMADAN TAFSIR Tare da Malam Sani Hassan Abu MinshaweeAllah ya saka da alkairi malam
11/03/2026

RAMADAN TAFSIR
Tare da Malam Sani Hassan Abu Minshawee

Allah ya saka da alkairi malam

Fadakarwa Tare da Alaramma Ahmad Muhammad GoniAllah ya saka da alkairi
10/03/2026

Fadakarwa
Tare da Alaramma Ahmad Muhammad Goni

Allah ya saka da alkairi

Address

Malam Inna Gombe
Gombe

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Madrasatu Darul Qur'an Wal Hadith, Malam inna Gombe posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share