Malja'us-Sunnah Islamiyyah Zagaina

Malja'us-Sunnah Islamiyyah Zagaina الكتاب والسنة

Alhamdullahi Ayau Laraba wanda yayi daidai da 03/12/2025, wannan makaranta mai albarka ta gabatar da assemble na karshen...
03/12/2025

Alhamdullahi
Ayau Laraba wanda yayi daidai da 03/12/2025, wannan makaranta mai albarka ta gabatar da assemble na karshen sati na farko a wannan term (third term) muna fatan Allah yayi mana Muwafaqa

Alhamdullahi Aya Laraba wanda yayi daidai da 01/10/2025, wannan makaranta mai albarka ta gabatar da assemble na karshen ...
01/10/2025

Alhamdullahi
Aya Laraba wanda yayi daidai da 01/10/2025, wannan makaranta mai albarka ta gabatar da assemble na karshen sati na bakwai mun fatan Allah yayi mana Muwafaka.

Alhamdullahi Aya Laraba wanda yayi daidai da 24/09/2025, wannan makaranta mai albarka ta gabatar da assemble na karshen ...
24/09/2025

Alhamdullahi
Aya Laraba wanda yayi daidai da 24/09/2025, wannan makaranta mai albarka ta gabatar da assemble na karshen sati na bakwai mun fatan Allah yayi mana Muwafaka.

AlhamdullahA yau Laraba wanda yayi daidai da 13/08/2025 aka gabatar da assembly na karshin sati na farko muna fatan Alla...
13/08/2025

Alhamdullah
A yau Laraba wanda yayi daidai da 13/08/2025 aka gabatar da assembly na karshin sati na farko muna fatan Allah yamana muwafaka.

AlhamdullahA yau Laraba wanda yayi daidai da we/04/2025 aka gabatar da assembly na karshin sati na 3 muna fatan Allah ya...
23/04/2025

Alhamdullah
A yau Laraba wanda yayi daidai da we/04/2025 aka gabatar da assembly na karshin sati na 3 muna fatan Allah yamana muwafaka.

AlhamdullahA yau Laraba wanda yayi daidai da 02/10/2024 aka gabatar da assembly na karshin sati na 6 muna fatan Allah ya...
02/10/2024

Alhamdullah
A yau Laraba wanda yayi daidai da 02/10/2024 aka gabatar da assembly na karshin sati na 6 muna fatan Allah yamana muwafaka.

Alhamadullah! Alhamadullah!! Alhamadullah!!! A yau Lahadi  21/07/2024 aka gabatar da bikin bada hutu da bada sakamako na...
21/07/2024

Alhamadullah! Alhamadullah!! Alhamadullah!!!
A yau Lahadi 21/07/2024 aka gabatar da bikin bada hutu da bada sakamako na zango na Daya.
A wannan makaranta mai Albarka na malja'u sunnah islamiyyah zagaina branch No:1 Gona Akko L. G. A Gombe Gombe stste
Muna fatan Allah ya taimakemu
Ameen.

15/07/2024

Alhamdullah muna kara godewa Allah akan wannan nasara da yabwa awanan makaranta a gasar kacici-kacici da aka gabaatar a yau litinin 15/07/2024 a yankin wuro modibbo a tsakanin dalibanmu na rabin aji da aji daya

Alhamdullah! Alhamdullah!! Alhamdullah!!!A yau Lahadi wannan makaranta ta samu nasarar fitowa na first position a gasan ...
23/06/2024

Alhamdullah! Alhamdullah!! Alhamdullah!!!
A yau Lahadi wannan makaranta ta samu nasarar fitowa na first position a gasan quiz na Gona, Akko local government. Muna fatan Allah ya mana Muwafaƙa.

Address

Near Zagaina Primary School
Gombe

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Malja'us-Sunnah Islamiyyah Zagaina posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The School

Send a message to Malja'us-Sunnah Islamiyyah Zagaina:

Shortcuts

Share

Category