Al-Abbaad Academy GOMBE

Al-Abbaad Academy GOMBE

Share

Education

10/10/2021

Marassa lafiya gida da asibiti ya Allah kabasu lafiya masu lafiya kuma kara musu lafiya ameen

25/09/2021

Kasance mai yawan rokon allah (swt) domin shi yanaso muna yawan rokonshi

29/08/2021

Assalamu Alaikum
'yan uwa da abokai muna masu tunatardaku cewa lallai tsafta nadaga cikin addinin musulunchi saboda haka mukiyaye ga KWALARA Tasako kai harta kashe yara 2 a T/WADAN PANTAMI dan ALLAH mukula mukiyaye musamman iyaye mata kumaida hankalinku akan yara yawan wanke hanu kwanuka da cokala ALLAH wuce mana gaba AMEEEN

11/08/2021

Allah madaukakin sarki ya yaye mana wannan jarrabawa da muka tsinci kawukanmu aciki yasa muzamo masu godiya agareshi ameeen

08/05/2021

Allahumma innaka afuuwun tuhibbul afwa fa'afu annah

02/05/2021

Allah MADAUKAKIN sarki ya kar6a Mana ibadunmu

11/08/2020

ASTAGFIRULLAH WA ATUBU ILAIHI INNALILLAHI WA'INNA ILAIHI RAJI'UN ALLAH MADAUKAKIN SARKI YA RUFAMANA ASIRI DUNIYA DA LAHIRA

02/06/2020

Manzon Allah sallallahu Alaihi wassalam Yanayin Istigfari sau 70 zuwa 100 Akullun ya Dan uwa nawa kakeyi Ko nawa kayi daga safe Zuwa yanzu Allah yasa mudace amin wassalam

Want your school to be the top-listed School/college in Gombe?

Click here to claim your Sponsored Listing.

Location

Category

Telephone

Website

Address


Off Gombe Bypass Wuro Biriji Akko L. G. A Gombe State Of Nigeria
Gombe