08/04/2026
ASSALĀMU ALAIKUM WA RAHMATULLĀHI WA BARAKĀTUHU
A yau Laraba, 20/10/1447H wanda ya yi daidai da 08/04/2026, yayin gudanar da wani muhimmin shiri na horaswa (training) da ƙarfafa gwiwar ɗalibai domin su koyi karatun Alƙur’ani mai girma yadda ya kamata, kamar yadda Allah (SWT) Ya saukar wa Annabinsa Muhammadu (SAW).
Muna roƙon Allah Ya sanya wannan karatu ya zama mai albarka, Ya saka wa malamai, iyaye da wakilan ɗalibai da alkhairi .
WASSALĀMU ALAIKUM WA RAHMATULLĀHI WA BARAKĀTUHU