Darul hadith

Darul hadith Al amru bil ma'arufi wannahayi anil munkar

Who ever do good will see it and
Who ever do bad will what is happen

28/08/2023
23/07/2023

Sarkin Gombe Alh. Dr. Abubakar Shehu Abubakar III zaune kasa wajen rokon ruwa a birnin Gombe.

Allah ya bamu ruwa masu albarka. Amin.

Daga. Muhammad Chigari Kumo

23/07/2023

DAN GARGAJIYA KENAN.....

Shi dan gargajiya dama abinda ya gani a gidansu kawai shine addini a wajensa.

Da yawan yan bidi'a in sun fito suna kare bidi'a zaka samu suna karewa ne saboda yar gida ce.

Kawai dan babanka ya mutu akan abu sai ka fito kana karewa?

Allah Ya jikan babanka da rahama Ya gafarta masa, amma kazo kabi sunnar Manzon Allah don babanka ba annabi bane, ba'a mishi wahayi.

22/02/2023
01/06/2021

INNALAHHA MAASSABIRIN

Address

Pz
Gombe

Telephone

09038601719

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Darul hadith posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share

Category