Abbakar y.d

Abbakar y.d

Share

Pantamiyya 2027


WA’AZI,SIYASA,FADAKARWA

21/08/2026
20/08/2026

😂😂Allah ya jikan DR

20/08/2026

Za kuyi mamakin ganin Sheikh Murtala Bello Assada ya nunawa kansa bakin bindiga, maimakon ya juya bindigar zuwa gaban sa?

Yin haka bin umarnin Manzon Allah Saw ne:

Annabi saw ya hana ka nunawa ɗan uwanka musulmi makami

Shiyasa Sheikh Murtala Bello Assada ya juya bindigar zuwa kansa, bai nunawa ɗalibbansa ba.

Copied: العلم زين لأههى

20/08/2026

Nima ina goyon bayan hakan

20/08/2026

Naam😂

Want your school to be the top-listed School/college in Gombe?

Click here to claim your Sponsored Listing.

Location

Address


Gombe