Umar bn Abdul’aziz center for Islamic Studies

Umar bn Abdul’aziz center for Islamic Studies Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Umar bn Abdul’aziz center for Islamic Studies, Education, Markaz Umar bn Abdulaziz Street, Gombe.

11/05/2021
🌙 *017 RAMADAN TAFSIR*🌙                   *1441/2021*            _(Suratul Baqara 16)_📖📖📖📖📖📖📖📖📖📖👉 Tareda: *_Sheikh Adam ...
01/05/2021

🌙 *017 RAMADAN TAFSIR*🌙
*1441/2021*

_(Suratul Baqara 16)_
📖📖📖📖📖📖📖📖📖📖

👉 Tareda:
*_Sheikh Adam Abubakar Sulaiman (HAFIZAHULLAH)_*

*19-9-1442*
*1/5/2021*

Telegram: https://t.me/markazumarbnabdulaziz

Daga
*MARKAZ UMAR BN ABDUL'AZIZ TUMFURE GOMBE*
Ayi sauraro lafiya.
👇🏻👇🏻👇🏻👇🏻👇🏻👇🏻👇🏻👇🏻

07/11/2020

"Kuma kada Ma'abota falala daga cikinku da mawadata, su rantse ba za su qara ba da dukiya ga dangi da miskinai da Wanda s**a yi hijiraba. Kuma su yafe laifin da aka yi musu, su kau da kai.
Shin ku ma ba kuna so Allah ya gafarta muku ba?..." Surat Noor Aya ta 22

Wannan Aya ta saukane akan Abubakar R. A. Lokacin da Hadisatul ifki ta Afku, Bayan Allah Ya Saukar da Ayoyi Ya wanke Ummuna Aisha, sai Abubakar R. A. Ya ce ya rantse ba zai qara daukar nauyin wadanda s**a rinqa yada jita-jitaba Irin Su Miswar, sai Allah ya Saukar da wannan Aya, Ya Siffanta Saiyidina Abubakar da :
1- Ma'abocin falala da matsayi
2-Mawadaci
3-Mai ciyar da dukiyarsa
4-ba shi tabbacin gafarar kurakuransa.
Allah Ka Qara Yarda da Duk Sahabban Annabi (S.A.W.)

Address

Markaz Umar Bn Abdulaziz Street
Gombe

Telephone

+2348039558840

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Umar bn Abdul’aziz center for Islamic Studies posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share

Category