INDIAN HAUSA
Mai bukatar atura masa Indian Hausa na kowani fassara Yamin Magana ta telegram
ππΎππΎππΎ
09016700324
ππ½ππ½ππ½
https://t.me/arewafilm
Ko ku shiga Telegram Bot dinmu domin siya kai tsaye
ππ½ππ½ππ½
https://t.me/Arewafilm_Bot
Fassarar Algaita
Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Fassarar Algaita, Kwari, Gombe.
20/08/2026
TOXIC IS COMING π₯
Film Ιin toxic zai fita a ranar 26 ga watan Agusta 2026 kushirya akwai kallon nan da kwana goma Masu zuwa a zamu sake ganin yarumi Yash da wani sabon salo da bamu taΙa ganin sa ba Film Ιin toxic zai chanza rayuwar jarumi Yash da jaruma kiara advani musamman ma Kiara advani
lokacin da naga teaser na Film Ιin toxic cewa nayi sai ya zama disaster amma lokacin da naga trailer Film Ιin na janye kalamai na na bashi matakin ATBB masu cewa bazasu kalli Film Ιin toxic ba kuna bani mamaki wannan Film Ιin bayadda kuke tsammani bane
jarumi Yash zai fito a double role Ιa da Kuma uba shine jarumi kuma shine villain duka wadannan scanes da basu dace ba mafi yawancinsu a teaser ce aka nuno su da waqar tabaahi
INDIAN HAUSA
Mai bukatar atura masa Indian Hausa na kowani fassara Yamin Magana ta telegram
ππΎππΎππΎ
09016700324
ππ½ππ½ππ½
https://t.me/arewafilm
Ko ku shiga Telegram Bot dinmu domin siya kai tsaye
ππ½ππ½ππ½
https://t.me/Arewafilm_Bot
20/08/2026
Da yiwuwar aga jarumin Hollywood Will Smith da jarumi Shah Rukh Khan a film din Raaka na Darekta Atlee da Allu Arjun!
Rahotanni sun rawaito cewa an tuntubi jarumin Hollywood Will Smith akan yafito a matsayin mugu a film din Raaka, rahotannin sun tabbatar da cewa an kai tsawon shekara guda ana tattaunawa da jarumin na Hollywood. Idan maganar ta tabbata toh jarumin zai dauki bangarensa na film din a kasashen wajen India.
Bayan Will Smith, shima jarumi Shah Rukh Khan ana rade-radin zaiyi fitowa ta musamman a film din na Raaka, hakan zai sake hada jarumin da Darektan tun bayan blockbuster dinsu tare Jawan.
Idan wa'innan labari s**a tabbata toh ba shakka Atlee na shirya wani jerin gwanon jarumai wanda ba'a taba gani ba a Indian cinema.
INDIAN HAUSA
Mai bukatar atura masa Indian Hausa na kowani fassara Yamin Magana ta telegram
ππΎππΎππΎ
09016700324
ππ½ππ½ππ½
https://t.me/arewafilm
Ko ku shiga Telegram Bot dinmu domin siya kai tsaye
ππ½ππ½ππ½
https://t.me/Arewafilm_Bot
20/08/2026
Mawaqi Sonu Nigam yayi wani abun mamaki yanda yayi shigar almajirai k**ar baraci ya bat da k**a yanda babu wanda zai gane shi.
Yaje yana hawa tituna yana rera waqoqin sa kusan awanni uku kowane t**i se da yayi awa guda duk da Kasancewar mutane suna son muryar sa sosai amma aka gaza gane shi.
Sai dai yace acikin wannan abun babu abinda yafi birge shi shine wani yaro yazo ya rike hannun sa yace "kawu Kaci abinci kuwa"? Yaro musulmi me suna Shahbaz Ali Sayyed ya ciro rupees 12 ya bashi wannan dalilin yasa bayan hakan ta faru yayi kokari ya nemo yaron ya kira shi zuwa gidan sa yayi masa kyauta ta musamman domin nuna masa soyayya.
INDIAN HAUSA
Mai bukatar atura masa Indian Hausa na kowani fassara Yamin Magana ta telegram
ππΎππΎππΎ
09016700324
ππ½ππ½ππ½
https://t.me/arewafilm
Ko ku shiga Telegram Bot dinmu domin siya kai tsaye
ππ½ππ½ππ½
https://t.me/Arewafilm_Bot
18/08/2026
Johhny Lever @69
Shi fa Johnny Lever cikakken jarumi na gasken gaske, babu abin da bai iya ba a film.
Barkwanci, rawa, boss, serious role, abokin jarumi, dan sanda, dan daudu, mai tabin hankali, barawo, makaho, kurma etc ππ
Cikakken sunan shi John Prakash Rao Janumala.
Tun daga 90s har zuwa yanzu ba a daina yayin Johhny Bhai a Bollywood ba.
Wane film ne da ya fito ya fi kayatar da kai?π
18/08/2026
Uba Da 'ya'yansa Guda Biyu. Jarumi Kamal Hassan Da 'ya'yansa Mata Guda Biyu. Jaruma Shruti Hassan da Kuma Jaruma AKSHARA HASSAN. Uwa Daya Kuma Uba Daya. Shruti Itace aka fara Haihuwa Bayan Shekaru Biyar Aka Haifi Akashara
Shruti An Haifeta Ta Tun Kafin Shi Kamal Hassan Ya Auri Uwar Tasu Waton SARIKA THAKUR. An Haifi Shruti a 1986, a shekarar 1988 Kuma aka daura auren
Fans din Shruti Saidai Hakuri fa
Amman Dai Shruti ta gaban.......π₯±
Click here to claim your Sponsored Listing.
Location
Website
Address
Kwari
Gombe
Opening Hours
| Monday | 07:30 - 15:10 |
| Tuesday | 07:30 - 15:10 |
| Wednesday | 07:30 - 15:10 |
| Thursday | 07:30 - 15:10 |
| Friday | 07:30 - 12:05 |
| Saturday | 07:30 - 13:35 |
| Sunday | 07:30 - 13:35 |