10/02/2024
DALIBAN MAKARATAR SHEIKH JA'AFAR MAHMUD ADAM, SUN KAI ZIYARA TSANGAYAR ALMAJIRAI.
Alhamdulillah, The last but not the least! Daliban Makarantar mu a daren yau, sun samu damar kai ziyara wata babbar tsangaya dake anguwar Riyal (Inda Makarantar take) Inda s**a bayar da gudumawa na kayan sawa ga 'Yan Uwa Almajirai.
Allah yakarba mana ya kuma sanya mana a mizanin kyawawan ayyukan mu.
10/2/2024
Ismail Ibrahim
Director MSJ