23/09/2026
Assalamualaikum warahmatullahi wabarakatuhi
Darasin mu na yau Akan muhadasa tsakanin mutane guda biyu da yaren larabci tareda fassara da hausa
Tambayar mu na yau :
Tayaya zaka tambaya mutum , ina zakaje ? Da yaren larabci
Ku amsa mana a comment section
Makarantar koyon larabci cikin sauki
Ga wadanda har yanzu basuyi follow Wannan account ba kuyi follow yanzu domin cigaba da samun sabbin darussan koyon harshen Larabci
゚viralシ
#العربي