10/05/2023
➡️ MUHIMMIYAR SANARWA GAREKU ⬅️
MITIN DA WA'AZI NA GUNDUMAR BIWA A BIRIN FULANI
A madadin shugaban malamai da na gudanarwa da na Agaji suna sanarda mitin da wa'azi wanda za'a gabatar ranar jumma'a 12-5-2023 agarin birin Fulani
Kuma a wannan ranarne za'ayi manyan baki wanda wani aiki zai kawosu sune malamenda s**a mana tafsiri a birin Fulani ustaz Abubakar Mahmud puda da Aramma balarabe bojude
Don haka ana sanarda akoi wa'azin Dere insha Allah Allah ya bada ikon halarta