Zawiyyarmu TV

Zawiyyarmu TV زاوية الشيخ باب آدم ماداكي غومبي ولاية غومبي نيجيريا

25/09/2026

BABIN SALLAR JUMA'A
‎FIƘHUL MALIKIY (SHARHIN ASHMAWIY)
‎Zama na 103
‎Tare da Syd Muhammad Abdullahi Tutare
Daga Masallacin Juma'a na Anguwar Madaki Gombe, Jihar Gombe

25/09/2026

Huɗubar juma'a, 25 ga watan Satumba, 2026
Maudu'i : Mu shagala da abunda zai amfane mu duniya da lahira
Gabatarwa : Imam Muhammad Abdullahi Tutare

21/09/2026

MAULUD 1448/2026
DAGA GIDAN ALARAMMA MALAM SALISU GEDU, DAKE ANGUWAR MADAKI, GOMBE, JIHAR GOMBE

19/09/2026

Khuɗuba Akan

‎Halaye da ɗabi’un Annabi; Hasken shiriya ne kuma hanyar samun tsira ne.

‎Tare da Imam Muhammad Abdullahi Tutare
‎Daga Masallacin Sayyada Faɗima AS dake Byepass Gombe

19/09/2026

BABIN LIMANCI VI
‎FIƘHUL MALIKIY (SHARHIN ASHMAWIY)
‎Zama na 102
‎Tare da Syd Muhammad Abdullahi Tutare
Daga Masallacin Juma'a na Anguwar Madaki Gombe, Jihar Gombe

13/09/2026

Tarihin yanda aka fara bikin Mauludin Manzon Allah Sallallahu Alaihi wa Sallam a Jihar Gombe.
Daga bakin Sheikh Salisu Imam

13/09/2026

Tarihin yanda aka fara bikin Mauludin Manzon Allah Sallallahu Alaihi wa Sallam
Daga bakin Sheikh Salisu Imam

Address

Madaki Quaters Gombe
Gombe

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Zawiyyarmu TV posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The School

Send a message to Zawiyyarmu TV:

Shortcuts

Share