Jibwis Gombe South

Jibwis Gombe South

Share

Tafsir, Ta'alimat, Wa'azi da sauransu.

17/08/2026

TSARIN TURA MALAMAI NASIHA ZUWA UNGUWANNIN JIBWIS GOMBE SOUTH LCDA.

A Ƙarƙashin Jagorancin Ash-Sheikh Muhammad Sani Muhammad Gombe
Shugaban Majalisar Malamai na JIBWIS GOMBE SOUTH BRANCH
(Shugaban Makarantu Masu Koyarwa da Harshen larabci na Jihar Gombe)
MAUDU'IN WA'AZI:
Muhimmanci Riko Da Aure Da Hakuri Da Jajircewa Akan Ayyukan Addini.

1.Pantami Yamma

Masallacin Juma'ah Na 17
Ust Musa Ibrahim shango

Masallacin Buba Director
Hafiz Yakubu Dauda
Masallacin Alh Umar past
Ust Adamu Abdulqadir

2.JEKADAFARI AREWA

Juma ah Na 4
Mal Yunus Bala

Sarkin Ruwa
Mal Sa'ad Ibrahim

Mal Musa kantudu
Mal Jamilu Hamza

3.JEKADARI KUDU

Alh Ali Mai Jama'ah
Mal Lawal Dalladi

Juma ah Na 13
Mal Anas Abubakar

Darazawa
Mal Muhammad Usman mammada.

4.ABUJA
Abuja tsakiya

Mal. Yakubu Baba

Abuja Yamma

Mal Yunus Idris

5. BOLARI GABAS
Alh Sale jukum
Ust Abdulsamad Hamza Adam
Masallaci( Alh Sule Gaya)
Mal Sa'ad Alkasim

6.GABUKKA

Juma ah Na Gabukka
Mal. Adamu Muhammad Labour

Alkali Umar Sambo G R A
Mal Auwal isah pantami

7.PANTAMI GABAS

Centee (Malja'u)
Mal. Ibrahim Hassan Minister

Mal Rilwanu
Mal. Adamu A Babayo

8. BOLARI YAMMA

Layin waziri
Mal. Abubakar Aliyu Gabukka

Gokaru
Mal. Aliyu Muhammad Baffa

9. KUMBIYA KUMBIYA

Dogon Malam
Mal. Muhammad Kabir Ibrahim

10. JAKADA

Juma ah
Mal. Alhassan Ahmad Ningi.

11. NAYINAWA

Juma ah
Mal. Musa Abba.

Sanarwa!!!
Daga
Mataimakin P.R.O
Jibwis Gombe south

16/08/2026
15/08/2026

Wa zai Bawa Allah Ranche ya biya shi Ranan Gobe Ƙiyama

Tunatarwa ga Waɗanda Allah ya Basu dama da iko da Arziki da ƙarfin Imani wanda s**a Ɗauki Alƙawarin bada Gudunmawa wa Addinin Allah na Naira dubu Ɗaya kacal a dukkannin ƙarshen wata dama waɗanda suke bayarda Sama da Naira Dubu ɗayan

Wannan aiki da kuke yi aiki ne irin na mutanen kirki masu son zuwa gaban Ubangiji su tarar da Ladaddakin ayyukan da Basu san sunyi irinsa ba

Saboda waɗannan kuɗaɗe da ake tarawa ayyukan da ake yi dasu Ayyuka ne na Ciyar da addinin Allah gaba ta fannoni daban daban
kaga ashe daga ciki harda Sadaka mai Gudana

Wanda za'a cigaba da baka Lada koda bayan ranka ina mai ƙara ƙwarara mana gwuiwa da mu dage mu yaƙi shaiɗan wajen cigaba da bada Gudunmawa wa Addinin Musulunci domin Gobenmu tayi kyau

Sannan irin waɗannan Taimakon idan an bayar ana iya Tawassili dashi a nemi biyan wata buƙata a gurin Allah maɗaukakin sarki

Allah ya bada ikon Taimakawa don Allah

15/08/2026

Inna lillahi Wa'inna ilaihir raji'un.
Allah ya yiwa Shugaban Malamai na Kaltungo rasuwa.
Janaza karfe 10:00am a Masallacin Juma'ar Izala na daya dake Gombe. Allah ya gafarta masa.

Want your school to be the top-listed School/college in Gombe?

Click here to claim your Sponsored Listing.

Location

Category

Telephone

Website

Address


Pantami Near Stadium
Gombe