24/02/2025
A yau ne Lahadi 23rd - 02-2025
Makaranta Mai tarin Al barka ta nuril hayat s**ayi hutun zango karatu na 3 wato (Third term.
A yayin da Taron ya gudana mun samu halartar manyan kaman su
Malam Muhammad Abdullahi (Cheif imam Dankwambo masjid) da sauran manyan baki.
Yayin da Kuma aka gudunar da gift wa daliban da s**ayi kokari daga 1-3 a kowanne.
A yayin jawabin Malam yaja hankalin dalibai dasu qara dagewa wajen krt sannan yace karatu ba a samun shi da dadi sannan daga bisani ya qara qarfafawa malamai guiwa akan kokari da suke yi Kuma daga karshe yayiwa malamai fatan Al khairi da Kuma sauran dalibai
Daga karshe Shugaban Makarantar yayi Addu ah ka baki da s**a zo sannan ya Allah ya Mai da kowa gidan sa lfy, ya qara da cewa dalibai kowa ya yafi junan Dan uwansa. Sannan ya rufe mana da Addu ah Allah ya isar damu zuwa Ramadan Kuma ya dawo damu hutu lfy.
Sannan Makarantar ta fara saida form domin Sabin dalibai masu buqatar shiga Makarantar Ana samun form dinne a hara bar Makarantar ko Kuma a nemi wannan number
07038252780
Allah ya bada sa ah.
07/04/2024
Admission Admission Admission
20/08/2022
Admission!
Admission!!
Admission!!!
MADARASATU
NURIL HAYAT HERWAGANA BEHIND HASSAN CENTRAL PRIMARY SCHOOL
GOMBE
The selling of forms for Ummahat class (Ajin Matan Aure) is now ongoing and available in school premises.
Contact:
07031844900
07038252780
13/08/2022
السلام عليكم ورحمةالله تعالى وبركاته.
Bayan dukkan matakan gaisuwa ta girmamawa ga Iyayenmu, wannan Makaranta mai albarka (Nuril Hayat Muhammad Dankwambo) ta shirya Tadribi da Daura na kwanaki goma (10) domin 'Yan ajin Huruf dakuma Tahfiz kowace rana 10am zuwa 12pm, wanda za'ayi littafin KA'IDATU NURANIYYA domin karawa daliban gogewa akan hada baki da rubutun larabci doriya akan wacce s**a samu abaya, muna godiya ga iyaye tare da neman hadin kansu akan wannan gagarumin aikin alkhairin da wannan Makaranta ta shirya domin samarda cigaba akan karatun 'ya'yansu, Cikin ikon Allah yau Asabar anfara darasi, duk da antashi da ruwa amma wasu daga cikin jajirtattun dalibai sun samu damar halatta, MashaAllah. Daga karshe muna bukatar addu'o'inku, mungode🙏🏽🙏🏽
----------
✍🏼✍🏼✍🏼
HARUNA SARKI
08/08/2022
Kai tsaye daga Makarantar Nuril hayat islamiyyah yayin gudanar da quiz tsakanin maza da mata. Yayin da maza s**a samu mark 20
Mata kuma sunada 16.5
Allah ya taimaka Kuma ya qarawa rayuwa Al barka
07/08/2022
Yayin da Daliban Makarantar Nuril hayat islamiyyah suke rubuta jarrabawa.
Allah ya bada sa'a, Allah ya bada ilimi Mai Al albarka Amin.