Online Islamiyyah

Online Islamiyyah

Share

Manufar wannan feeji shine karantarda Aqeeda,da fiqhu abisa fahimtar magabata na kwarai .Bayan haka an kirkiri wannan feeji ne domin matasa.

23/08/2025

Bai Mai kin sahabban Annabi SAW Sai kafirai.

23/08/2025

A matsayinka Na misulmi kada ka Kira Sunan Kowa Sai Allah a duk lokacin da wani masifa ya afko maka

17/08/2024

Shout out to my newest followers! Excited to have you onboard! Emon Ahmed SaNu, Al Mahmud Khan

14/04/2023

Allah humma innaka
Afuwun tuhibbul
Afwa fa afu Anna

25/11/2022

RANAR JUMMA A
Allah ya boye ranar jumma a ga alummun da s**a gabata. Inda Yahudawa s**a riki ranar Asabar ,Nasara kuma s**a riki ranar lahadi a matsayin jumma a sai Allah ya datar da mu al ummar Annabi Muhammadu SAW da ranar jumma a
(Muslim 856)

25/11/2022

YA DAN UWA KAYI AIKI DON ALLAH SANNAN KAYI YADDA ANNABI SAW YA KOYAR

10/11/2022

Sahabbai sune wadanda s**a hadu da Annabi SAW s**a yi imani dashi s**a mutu suna masu imani. Dukkan sahabbai Adilaine.

20/09/2022

Jarrabawa
----------------------
Gwargwadon addininka gwargwadon jarrabawarka.Sa ad ( RA )ya tambayi manzon Allah SAW yace" ya Rasulallah acikin mutane wanne yafi tsanananin jarrabawa"Annabi SAW yace Annabawa sai mabiyansu sannan mabiiyansu (salihan bayi)Attirmizi.Saboda haka kada kuncin rayuwa yasa ka munanawa Allah zato .Allah na sane dakai. sai wanda Allah yake so yake jarrabawa domin ya zama masa kaffara .In Allah baya sonka talala zai ma sai anje lahira ka sha wahala Allah ya tsaremu Amin

18/09/2022

Cikan Iimani
------------------------
Hadisi ya tabbata daga kadimin manzon Allah SAW.Anas bin maalik.Daga Manzon Allah SAW.yace "Imanin dayanku bazai cika ba har sai ya sowa dan uwansa abinda yake sowa kansa(muslim)

15/09/2022

Addinin Musulmai
__________________
Shine Addin da ya Aiko Annabi Muh'd (SAW).Kaman yadda Allah ya sanya Annabi Muh'd SAW ya Zama Annabin Karshe haka ya sanya Musulunci ya Zama Addinin Karshe A doron kasa.Duk wani addini komabayan Musulunci bataccene . Allah yana fada acikin Alqur'ani "A yau na cika muku Addinin ku,na cika niimata a gareku sannan na yardar muku da Musulunci a matsayin Addini.(ma'ida.5.3)

05/09/2022

Assalamu alaikum
_____________________
Yan uwa na musulmai kusani cewa dalilinda Allah SWT ya haliccemu shine don mu bauta Masa,Baya bukatan arziki ko ciyarda shi domin shine mamallakin komai da kowa. Kanasona Ka bautawa Allah yadda ya umarceka? Sai ka koma islamiya( makaranta) .Da taimakon Allah zamu karantar gwargwadon iko ta wannan shafi. Mutara Daku a wani rubutun
✍ Musa Samaila Kumo

Want your school to be the top-listed School/college in Gombe?

Click here to claim your Sponsored Listing.

Location

Category

Telephone

Website

Address


Dubai Quarters Gombe
Gombe