Haydar mohd Rukham

Haydar mohd Rukham

Share

Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Haydar mohd Rukham, Gombe, Gombe.

23/07/2026

Tattakin imam hussain (A.S).

A yayin jawabinsa, Jagora ya bayyana Tattaki a matsayin daɗaɗɗen abu da yake da asali a Musulunci, wanda sahabin Manzon Allah (S), Jabir bin Abdullah Al-Ansari (RA) ya fara yin sa tun a shekarar farko bayan waƙi'ar Karbala. Ya ƙara da cewa, tattaki alama ce ta ƙauna da nuna damuwa ga iyalan gidan Manzo (S), wadda ke ƙara kusantar da mutum ga addini.

Hydar Rukham

17/07/2026

MU WANDA YASO ALLAMA AWURINMU YAFI KARFIN KALLON BANZA B***E ZAGI
TO B***E KUMA
WANDA SHI DAN FITINA NE INAKUMA GA WANDA YAZAMA MUKADDAMI ACHIKINTA. TO GASKIYA MU SHEHU ZAKZAKY SAHIBUL IHSANI BAI KOYA MANA HAKABA HASALIMA MAIYIN HAKA YANA YAKINE DASHI

KOWA DA KOMAI AWURINMU ABIN GIRMAMAWANE SABIDA KOMAI ALLAMA NE ♥️

HYDAR RUKHAM ✍️

17/07/2026

I accepted 1 fan badge from BUBA B MDA.

16/07/2026

'RANAR 1 GA SAFAR AKA SHIGA DA IYALAN ANNABI (S) DIMASHQ..'

—Shaikh Ibraheem Zakzaky (H)

"Ranar 1 ga watan Safar. rannan ne aka ce a ruwaya aka shiga da kan Imam Husaini (AS) Dimashq. Wani irin Masa’ib da aka gani rannan, yadda shi Yazidu ya ma tari kan ne kamar ana biki, sannan k*ma da aka shiga da iyalan Manzon Allah jifansu aka rika yi da dabinaye, ana jefo su da duwatsu, har ma wasu saboda keta ma har wuta sun wurgo.

To, haka nan aka je da su, k*ma da irin abubuwan da s**a gamu da a birnin Dimashq a wadannan kwanakin, kafin shi ya saduda ya ga cewa k*ma yanzu yana neman yadda za a fita lafiya ne, har yace ana iya komawa da su, kun ga kenan da zaman jaje da yin jaje din, da k*m Khasatan ma ziyarar Arba’in zaunannen abu ne.

Cikin Jawabin Shaikh Zakzaky (H) Ga wakilan masu zuwa Tattakin Arba'in, rabar Asabar 2 ga Safar 1445 (19/08/2023).

— Tafsir Da Jawaban Jagora

15/07/2026

Ana cewa a bayan kowane namiji mai nasara akwai mace. Amma wannan fitacciyar mace ba ta taɓa zaɓar ta tsaya a baya ba. Ta zaɓi ta yi tafiya tare da mijinta kafa da kafa, a kowane yanayi lokutan farin ciki da na ƙunci, lokutan sauƙi da na jarrabawa.

Ta kasance mai ɗauke da ƙarfin hali irin na Sayyida Khadija (A.S.), wadda ta tsaya tsayin daka wajen mara wa mijinta baya, tare da ɗabi'a, juriya da mutunci irin na Sayyida Fāɗimatu Zahra (A.S.), wadda ta kasance ginshiƙi na haƙuri da ɗaukaka.

*Allah Ya albarkaceki, Ya kare, k*ma Ya yawaita ladan kowace mace da take tsayawa tare da mijinta a kowane hali. Allah Ya sanya su su zama sanadin rahama, natsuwa da nasara ga junansu,

14/05/2026

Shout out to my newest followers! Excited to have you onboard! Solomon Eriator, Aliyu Isah Garba, Dahira Abdullahi Idris, Al Bashir Abdullahi, Muhammad Kamilu, Minal Ibirahim, Hassan Ahmad, Abbas Muhammed, Fatima Auwal

Want your school to be the top-listed School/college in Gombe?

Click here to claim your Sponsored Listing.

Location

Telephone

Website

Address


Gombe
Gombe