Sheikh Umar Fullata Memorial Academy Nafada

Sheikh Umar Fullata Memorial Academy Nafada

Share

Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Sheikh Umar Fullata Memorial Academy Nafada, Private School, Near Nafada Palace, Nafada Local Gov't, Nigeria, Africa, Gombe.

31/12/2025

السلام عليكم ورحمة الله وبركاته

30/08/2025

Assalamualaikum WarahmatulLah WabarakaatuHu.

Wannan shine Sheaikh Umar Fullata Dan Asalain Garin Nafada, Gombe, Nigeria, Africa. Mazaunin Birnin Madina Wanda aka sallamamasa a fagen tarihi a lokacin da yake raye. Shine wanda in yace dai dai nan ne gidan Sahabi wane... toh Babu Mai musu a Saudiyya dama Duniya baki daya.

Kuma shine Limami na farko Bakin Fata a Masallacin Annabi S♥️A♥️W.

Muna fatan Allah ya jikanshi da Rahamar sa ya jikan Iyayenmu da Yan'Uwan mu da Masoyan mu baki daya.

29/07/2025

Ameen Yaa Allah

15/07/2023

Ina Alarammomin Suke ne waye zai iya gayamini wannan wace Surah ce....???

Photos from Sheikh Umar Fullata Memorial Academy Nafada's post 11/07/2023

Masha Allah Shekara daya baya

11/08/2022

ASSALAMUALAIKUM WARAHMATULLAH WABARKATUHU

Wannan shine sabon page n Makarantar mu mai Albarka.

Munsakawa Makarantar Sunan SHEIKH UMAR FULLA ne saboda tinawa dashi a matsayinsa na babban Malamin duniya a lokacin Rayuwarshi.

To Wai shin wane ne Sheikh Umar Fullata ? A ina aka hai feshi ? A ina yayi rayuwarshi Kubiyomu a rubutun mu nagaba mai taken WANENE SHEIKH UMAR FULLATA.

Want your school to be the top-listed School/college in Gombe?

Click here to claim your Sponsored Listing.

Location

Category

Website

Address


Near Nafada Palace, Nafada Local Gov't, Nigeria, Africa
Gombe