Hafiz Tasleem bn Mikail

Hafiz Tasleem bn Mikail

Share

Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Hafiz Tasleem bn Mikail, Gombe.

18/07/2024

Taimakon mutane shi ne sirrin cin nasara a rayuwa, matuƙar baka so ka tozarta, to ka taimaki jama'a

✍️ Ɗan uwanku a Musulunci:
Hafiz Taslim Mika'il Bello

Photos from Hafiz Tasleem bn Mikail's post 27/05/2024

💦💦💦
TUNATATWA

•“Baa dole bane sai mun mallaki wani abu za'ai mana Hassada ba”!

•Ana iya yi maka (Hassada) dan kawai ka ɓoye tarin damuwoyin rayuwa kayi (murmushi)!😊

•Shi mai yin Hassada zai iya yi maka Hassada dan kawai kana iya ƙoƙarin ka wajen bin umarnin Allah (SWT)!

•Lokuta da dama yafiye mana muyi Shiru 🤐 sannan muyi Murmushi!😊

Allāh Ta'ala ya tsaremu da cutar Hassada! Allāh Ta'ala Yasa Muyi Kyakkyawar Ƙarshe🤲
©

19/04/2024

*ZAUREN MUSAFFAN AL-QUR'ANI*
🍏🍎🍏🍎🍏🍎🍏🍎
السلام عليكم ورحمة الله
*_Ga tsare-tsaren wannan gida kamar haka:_*

*TIME TABLE*
🎙 *_JUMA'AH_* : Musaffan suratul kahfi.
🎙️ *_ASABAR_*:Kowa ya karanta inda yafi ƙwarewa.
🎙️ *_LAHADI_*:Musaffah
Daga Suratul Baqara izu Kowa izu 1 البقرة
🎙️ *_LITININ_*:Musaffah.
🎙️ *_TALATA_*: Musaffa
🎙️ *_LARABA_*:Inda kowa yafi ƙwarewa
🎙️ *_ALHAMIS_*:Babu karatu

🔐 *DOKOKI*
📝Dolene yin ɗa'a wa shuwagabannin wannan gida.
يآءيهاالذين آمنوا أطيعوا الله وأطيعوا الرسول و أولي الأمر منكم
📝Dolene bin time table kamar yadda aka tsara.
📝ƙa'idar musaffa da za'ayi aya ɗai-ɗaine.
📝Kada wani ya shigo mana da wani saƙo da bai shafi wannar zauren bah.
📝Duk wanda zaiyi Karatu yayi iya ƙoƙari wajen kiyaye taɗbeeqi/tajweedi.
ورتل القرءان ترتيلا
📝Duk wanda zaiyi karatu ya tabbatar ya kware akan riwayar da zaiyi karatun saboda kar ayi lahani wa Al-Qur'ani(kayi karatu da riwayar da kafi ƙwarewa)
📝Admins kaɗai aka baiwa dama suyi gyara akan karatuttuka da akayi.
📝Admins zasu ɗau mataki akan duk wanda ya taka doka.

https://chat.whatsapp.com/KXlqyRDj2rYHE8F6Ged2k0

Muna roƙon Allah ya mana taimakoh yasa Al-Qur'ani ya cecemu ameen.

Photos from AHLUL QURAN's post 19/04/2024
21/03/2024

Ramadan Tafsir with Fulfulde Language

Suratul- Falaq

11th Ramadan, 1445
21th March, 2024

20/03/2024

Duk masu mugun nufi ga TALAKA inshaa Allah sauki na zuwa.

19/03/2024

Dayawan mutane suna zuwa gurin ka ne saboda kudin ka dazaran kudin sun kare suma zasu watse. Allah ya kyauta

19/03/2024
18/03/2024

Sardauna Allah ya tabbatar.

17/03/2024

Don't rush in life

Want your school to be the top-listed School/college in Gombe?

Click here to claim your Sponsored Listing.

Location

Culinary Team

Attire

Website

Address


Gombe
36775557