26/05/2026
Mafi Girman Addaur Ranar Arfah...
La ilaha illallahu wahdahu la sharika lahu, lahul-mulku wa lahul-hamdu, wa Huwa 'ala kulli shay'in Qadeer.
Salatin Annabi, Istigfari, da suratul Ikhlas.
Sanan ka da a manta da ciyar da masu azumi, kyautatawa mabukata da marayu, da dukkan ayyukan da Allah ke so.
Allah ya karba mana baki daya...