Musa Sulaiman YMC

Musa Sulaiman YMC Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Musa Sulaiman YMC, Tutor/Teacher, Sabon gari Benen Bayero, Gashua.

Basic Physics Formulas.
11/01/2026

Basic Physics Formulas.

Congratulations Nigeria 🇳🇬🎊💐🎉
10/01/2026

Congratulations Nigeria 🇳🇬🎊💐🎉

K**a Babban Malami Sheikh Sani Khalifa Zariya tare da tsare shi ba tare da bayyana ma duniya laifin da ya aikata ba.Zalu...
07/01/2026

K**a Babban Malami Sheikh Sani Khalifa Zariya tare da tsare shi ba tare da bayyana ma duniya laifin da ya aikata ba.
Zalumci ne, kuma muna kira ga gwamnati ta sake shi ko ta bayyana ma duniya laifin da ya aikata.

Happy new year 2026.🎉🎊
01/01/2026

Happy new year 2026.🎉🎊

07/12/2025

🙋🏻‍♂️ Hello Physics World 🌍

🤳Cikin SauƙiYadda za ku rage yawan hayaniyar da ke cikin Telegram na ku ba tare da kun goge ko fita daga cikin wani Chan...
05/12/2025

🤳Cikin Sauƙi

Yadda za ku rage yawan hayaniyar da ke cikin Telegram na ku ba tare da kun goge ko fita daga cikin wani Channel ko fita daga wani Group ba.

1. Za ku shiga "Options"

2. Sai ku shiga "Settings".

3. Sai ku shiga "Chat Folders" Wanda a nan n za ku ƙir-ƙiri Folder KU Sanya mata sunan da ku ke so.

4. Sai "Create New Folder"

5. Folder name (Sunan da ku ke so misali "Minings, ko kuma duk abunda ku ke so)

6. Add Chats
(Shi kuma a nan ne za ku samu damar selecting na duk Waɗanda ku ke son ware wa bayan kun danna Add chats, za ku iya yin search idan ba ku ga abunda ku ke buƙata ba.)

7. ✅ Bayan kun yi select kawai sai ku taɓa wannan ✅ mark ɗin da YA ke ƙasa a gefen dama.

8. Save.

9. Bayan kun kammala ya fito da ku sai ku taɓa ɓangaren da Folder na ku ya ke kamar yadda ya ke a hoto.

10. A ƙarshe zai bayyana ma ku dukkan abubuwan da ku ka yi Adding.

Mu haɗu a Kashi na biyu don ƙarin Bayani.

Allah ya sada mu da dukkan Alkhairi, Allah ya ba mu nasara baki ɗaya Albarkar Annabi ﷺ.

Alhamdulillah.

✍️ Musa Sulaiman Y MC
t.me/international_grp
https://t.me/musa_ymc_super_store

15/08/2025


Barkan mu da Safiya.Ina mai Tabbatar ma ku cewa ana can ana babbaka Yahudawan da Iran ta hallaka a 🔥Jahannama 🔥
18/06/2025

Barkan mu da Safiya.
Ina mai Tabbatar ma ku cewa ana can ana babbaka Yahudawan da Iran ta hallaka a 🔥Jahannama 🔥

Address

Sabon Gari Benen Bayero
Gashua
671106

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Musa Sulaiman YMC posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The School

Send a message to Musa Sulaiman YMC:

Shortcuts

Share

Category