Bin yusuf Abu Muhammad Auwal As-salafy

Bin yusuf Abu Muhammad Auwal As-salafy الكتاب والسنة على منهج السلف الصالح

Qur'aan and sunnah according to the understanding of salaf

15/08/2025

malam sahalu bukari

15/08/2025

innalillahi wa'inna ilaihiraji'un

10/07/2024
10/07/2024
10/07/2024
10/07/2024
♥️ Shaikh Muhammad Auwal Adam Albaniy Zaria ♥️ Mun koyi alherai masu yawan gaske daga gareka. Fasaharmu ba zata iya siff...
04/06/2024

♥️ Shaikh Muhammad Auwal Adam Albaniy Zaria ♥️

Mun koyi alherai masu yawan gaske daga gareka. Fasaharmu ba zata iya siffanta gamammiyar tasirin da ka mana ba a addini da rayuwa.

Har bayan rasuwarka, da'awarka tana cigaba da amfanar da mu a addini da rayuwar duniya.

Allah Ya kyautata makwancinka, Shaihin Mallami.

Allah Ya karɓi ayyukanka kyawawa. Allah Ya gafarta maka kurakurenka. Allah Ya wanzar da ayyukanka na alheri a doran ƙasa, ya sirranta maka kurakurenka. Allah Ubangiji Ya cigaba da tsare maka mutuncinka daga masharranta da mahassada.

Da'awar da ka sadaukar da rayuwarka wajen ginawa, Allah Ubangiji Ya raya maka ita tsawon zamani, Ya sa Manzon Allah ﷺ yayi farin ciki da kai bisa fa'idantar da al'umma da sunnarsa.

Allah Ya ƙara sada fuskokinmu a Al-Jannatul Firdausi.

Amin Ya Hayyu Ya Qayyuum!

Malami, jagora, masoyi!

18/04/2024

Duk najeriya Ba'a Samu Malamin Da Ya Karantar Da Ilimin Hadeethi Ba Irin SHEIKH ALBANIY ZARIA RAHIMAHULLAAH
✍️ Sheikh Bashir Bello Assalafy Zaria
Allaah Ya Jikan Malam 🤲

18/04/2024

Yadda Aka Sallamawa Shaykh Jafaar Wajen Tafseer Hakazalika Dole A Sallama Duk najeriya Ba'a Samu Malamin Da Ya Karantar Da Ilimin Hadeethi Ba Irin SHEIKH ALBANIY ZARIA RAHIMAHULLAAH

In Baka Yardaba Ka Kai Kara Kotu

Address

Gashua
631001

Telephone

+2348149828222

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Bin yusuf Abu Muhammad Auwal As-salafy posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The School

Send a message to Bin yusuf Abu Muhammad Auwal As-salafy:

Shortcuts

Share