03/02/2024
INNALILLAHI WA'INNAH ILAYHIR RAJI'UN.
Allah ya yiwa Tsohon Shugaban Ƙaramar hukumar Nguru. Alh. Ibrahim Galadima rasuwa.
Allah ya jikan sa yasa Aljannah ce makomar sa, jinyar da yayi Allah yasa ta zama kaffara a gare shi.
Allah ya masa rasuwa a Asibitin Garin Damaturu idan an kawo shi za'a sanar da lokacin jana'izar tashi. A kofar gidan sa dake Bulabulin.
Musa Ubaliyo Nguru.
03-02-2024.