Fudiyyah Nursery & Primary School Gashua

Fudiyyah Nursery & Primary School Gashua

Share

Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Fudiyyah Nursery & Primary School Gashua, School, Alkali Naira sabon garin Gashua, Gashua.

29/04/2020

ILIMI GISHIRIN ZANA RAYUWA

29/04/2020

*ISTIHARA MAI BAN MAMAKI!:*

Idan kana so ka tabbatar da alherin wani abin da kake son ka aikata, ko ka san rashin alherinsa, to ka yi wannan Istihara kamar haka;
A yi Alwala a yi sallah raka'a biyu, a raka'ar farko bayan Fatiha a karanta ‘Inna’a’adaina’ qafa goma sha biyar, a yi ruku’u a yi sujjada, to in an koma sujjada ta biyu ta raka'ar farkon, bayan an kammala tasbihin sujadar sai a ce: “Allahummah Inniy Astakhiruka bi ilmika, Wa’astaqdiruka bi Qudratika, Wa’as'aluka min Fadhlikal Azeem, Fa’innaka Ta'alamu Wala’a'alamu, Wa’anta Allaamul Guyuub. Allahummah In Kana Hazal Amru (sai ka fadi buqatar da ka ke neman zavi a kanta, ko da hausa kana iya fada) Khairanliy, Fawajjihniy Jihatal Yameen, Wa’in Kana Sharran Fawajjihniy Jihatal Yasaar.” Qafa uku za a yi wannan addu'ar a cikin sujjadar.
Sannan sai a miqe a cigaba da sallar (wato a tashi zuwa ga raka'a ta biyu). To a raka’a ta biyun, bayan karanta Fatiha, za a yi ta karanta ‘Inna’a’adaina’ ne ba tare da takamemen adadi ba, wato za a yi ta karantata ne a tsayen har se ka ji ana janka gefen dama ko gefen hagu, (amma sharadi ne mutum ya tabbata ba shi yake karkatar da kansa ba). To idan mutum ya ji haka sai ya yi ruku'u ya qarasa sallarsa.
In gefen dama aka ja ka, to abin alheri ne gareka, sai ka aikata shi. In kuma gefen hagu aka ja ka, to abin sharri ne gareka, ka guje shi, kuma ya kamata mutum ya yi aiki da zavin da Allah yai masa.

*TASKAR SAYYID A. ASHURA WHATSAPP GROUP*

✍️Saifullah Ningi

14/04/2020

INNA LILLAHI WA INNA ILAIHI RAJI'UN

MAHAIFIYAR TSOHUWAR DALIBAR FUDIYYAH TA RASU

Yau Talata 14-04-2020 Allah ya yi wa mahaifiyar daya daga cikin tsoffin daliban Fudiyyah wato Sabira Adamu rasuwa.

Ita dai marigayiyar matace ga dan uwa Mal. Adamu (danlami). Sannan kuma kanwa ga dan uwa Mal. Buhari tela.

Muna rokon Allah ya jikanta da rahma ya gafarta mata, ya kuma karbi uzurinta albarkacin SAYYIDAH Salamullahi Alaiha

06/04/2020

A daidai wannan lokaci da ake zaune a gida don dakile yaduwar Corana Virus. YAN FUDIYYA KU SHAKATA DA WANNAN

28/03/2020

MAGANIN KOWACCE ANNOBA DA KONNE BALA'I IDAN YA SAUKA
Ayatullahi As-Sheikh Bakir Sharif Al-Qurashi yana cewa: Ayatullahil Uzmah As-Sayyid Muhsin Al-Hakim (Q.S) ya tura wani daga cikin Daliban Ilimi a Kasuwar Shuyukh domin yayi Tabligi. A lokacin da Dalibin ya fara aikin sa na Tablig sai Annoba ta rutsa Garin, ta bi gida gida tana gamawa da Mutane, sai Shehin Malamin ya nemi Kariya a wajen Imamu Husain (as), a cikin Bacci kuwa sai ya ga Imamu Husain (as), sai Imam (a yace da shi: Ka tsorata ne ko Ya Sheikh!? Sai yace Na'am. Sai Imam (as) yace da shi: "Ka rubuta wannan a kofar Gidanka, sannan Ka umarci Shi'a su ma su rubuta shi....".
Sai Shehin ya farka ya rubuta shi ya kuma umarci Shi'a da su Rubuta shi. Duk gidan da rubutun yake kuwa Annobar ba ta shige shi ba.
Kuma As-Sheikhul Qurashi yace: A lokacin Yaqi Iraqi ba wani soja da muka ba wa ya rubuta shi face ya dawo ga Iyalansa Lafiya.
Ga Hirzin da Imamu Husain (as) ya sanar da As-Sheikh din a cikin Mafarki:-
" ﺇﻧﻲ ﺍﺭﻳﺪ ﺃﻣﺎﻧﺎً ﻳﺎﺑﻦ ﻓﺎﻃﻤﺔ ﻣﺴﺘﻤﺴﻜﺎً ﺑﻴﺪﻱ ﻣﻦ ﻃﺎﺭﻕ ﺍﻟﺰﻣــﻦ ....
ﻣﻦ ﻓﺎﻃﻢ ﻭﺑﻨﻴﻬﺎ ﺛﻢ ﻭﺍﻟـﺪﻫﺎ ﻭﺍﻟﻤﺮﺗﻀﻰ ﺣﻴﺪﺭٌ ﺃﻋﻨﻲ ﺍﺑﺎ ﺍﻟﺤﺴﻦ "
Ana rubuta Hirzin ne a Kofar Gida daga ciki.
Allah ya kare dukan Al'ummar Annabi daga kowacce Musiba.

Photos from Fudiyyah Nursery & Primary School Gashua's post 28/03/2020

SANARWA SANARWA SANARWA

ASSALAMU ALAIKUM

Hukumar makarantar Fudiyyah Nursery & Primary School Gashua, na sanar da Iyaye da alumma cewa an rufe Makarantar ranar Laraba 25-03-2020 har zuwa wani dan lokaci.

An rufe makarantar ne sakamakon barkewar annobar cutar nan mai saurin yaduwa cikin alumma kuma mai kisa wato CORONA VIRUS ko COVID19 a takaice.
Muna fatan Allah ya kawo mana saukin wannan annobar. Ya kwato mana jagoran mu daga hannun azzalumai

04/11/2019

HAPPY MAULUD

Yan Fudiyyah na farincikin taya ku murnar zagayowar ranar haihuwar fiyayyen halitta Annabi Muhammadu (S).

Allah ya maimaita mana ta badin badada.

@

03/09/2019

Assalatu wassalamu alaika ya Aba Abdullah Husaini bn Ali (as)

03/07/2019

Education can only flourish through sustainable, voluntary contribution – Shaikh Ibraheem Zakzaky/Pictures
By Muhammad Isa Ahmad
Analyzing the country’s current educational predicament in relation to the Islamic Movement’s effort in placing its Fudiyyah model schools on sound footing, His Eminence Shaikh Ibraheem Zakzaky says, only sustainable contribution from committed minds can actualize the set objective.
He made the statement at the close of conference by the Education and Moral Training Committee, held at the Jannatu Daar al-Rahma, Zaria on Sunday (15/03/2015).
His Eminence told the participants to encourage among the various arms of the Islamic Movement the culture of voluntary contribution that can be sustained for effective management of the Fudiyyah schools.
“Do not tax people. There has to be a way of encouraging people to see it as an obligation, by spirit of conviction and sustainable effort. They should see it as religious duty”, he said.
He suggested the formulation of an avenue, such as competition that will stimulate voluntary and sustainable contribution for smooth running of the schools.
The Leader also discouraged the culture of occasional launching or appeal fund, which he said does not give the desired results in most cases.
He further explained that, efforts should be geared towards uninterrupted management of the schools as well provision of instruction materials and effective learning processes, rather than on building structures.
Shaikh Zakzaky who traced the history of establishing Fudiyyah model schools as alternative to the collapsed education system in the country said, more needed to be done to uplift them to the desired standard.
He explained that, though the model schools were not up to the level as envisaged by the Movement, they are by far better than government (public) and private schools.
According to him, economic situation has greatly assisted in the collapse of education in Nigeria, especially with the wiping away of the midd

09/06/2019

Assalamu Alaikum

Hukumar makarantar Fudiyyah Bangaren Primary na sanar da Iyayen yara cewa "Gobe litinin 10-06-2019 za a dawo makaranta, bayan hutun azumi da Sallah Insha Allah. Wanda ya JI ya sanar da wanda bai ji ba.

Want your school to be the top-listed School/college in Gashua?

Click here to claim your Sponsored Listing.

Location

Category

Telephone

Address


Alkali Naira Sabon Garin Gashua
Gashua

Opening Hours

Monday 08:00 - 12:00
Tuesday 09:00 - 17:00
Wednesday 09:00 - 17:00
Thursday 09:00 - 17:00
Friday 09:00 - 17:00