N-power Batch c 2020 Garki Chapter

N-power Batch c 2020 Garki Chapter N-power batch c 2020 Garki chapter

BI'IZINILLAHI  Zamuyi Amfani da ilimin mu kudin mu da kuma lafiyarmu har ma da lokacin mu domin baka gudummawa RABIU MUK...
15/05/2026

BI'IZINILLAHI
Zamuyi Amfani da ilimin mu kudin mu da kuma lafiyarmu har ma da lokacin mu domin baka gudummawa RABIU MUKHTAR GARKI.
Addu'ar mu bata wuce ubangiji Allah kare Gabanka da Bayanka dukkan Abin sharri Allah kareka.Ubangiji Allah kara baka ikon sauke nauyin daya rataya Akan.
Uban marar uba kai mai uban ma kaine ubansa.

15/05/2026

ZAMU ZABI RABIU 'DANSITTA KUMA ZAMUSA A ZABE SHI
INSHA ALLAHU

Ina 'Yan karamar Hukumar GarkiDaga cikin wadannan kujerun da kuke dasu wanne ne kuke masa Fatan Falle 1 Kuma wanne ne ku...
08/04/2026

Ina 'Yan karamar Hukumar Garki
Daga cikin wadannan kujerun da kuke dasu wanne ne kuke masa Fatan Falle 1 Kuma wanne ne kuke masa Fatan Falle 2.
Ra'ayi riga kowa da irin tasa, kuza ku yiwa kanku Alkalanci.
~Chairman
~'Dan majalissar jaha
~'Dan majalissar Tarayya.
Mu hadu a Comment section

Address

Garki

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when N-power Batch c 2020 Garki Chapter posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The School

Send a message to N-power Batch c 2020 Garki Chapter:

Shortcuts

Share

Category